Atos 18
Litafi Mai-tsarki · Toque num versículo para ver as referências cruzadas.
1Bayan haka sai Bulus ya tafi Antakiya daga nan, ya wuce Korinti. 2A can ya sadu da wani Bayahude mai sunan Akila, dan kasar Buntus ne; bai dade da zuwa garin ba, daga Italiya ya zo da matarsa mai suna Balkisu, saboda Kalaudiyas ya ba da umarni dukan Yahudawa su bar Roma; sai Bulus ya je wurinsu. 3Bulus ya zauna a gidansu don sana'arsu daya ce, wato, masu aikin Tanti ne. 4Saboda haka Bulus na zuwa majami'a, yana yin nazari tare da su a kowace Asabaci. Yana kokari ya rinjayi Yahudawa da Helinawa. 5Amma a lokacin da Sila da Timoti suka iso Makidoniya, Ruhu ya matsa Bulus ya shaida wa Yahudawa cewa Yesu Almasihu ne. 6Lokacin da Yahudawa suka tayar masa suna zarginsa. Bulus ya kakkabe rigansa a gabansu yana cewa, “Alhakin jininku yana kanku; daga yanzu zan koma wurin al'ummai.” 7Da ya bar wurinsu, ya tafi gidan Taitus Yustus mai wa Allah sujada. Gidansa na kusa da majami'a. 8Kiristus shine shugaban majami'a, sai shi da dukan iyalin gidansa sun ba da gaskiya ga Ubangiji. Korantiyawa da yawa suka ji jawabin Bulus suka ba da gaskiya, aka yi masu Baftisma. 9Da dare Ubangiji ya ce wa Bulus a cikin wahayi, “Kada ka ji tsoro, amma ka yi magana kada kuma ka yi shuru. 10Gama ina tare da kai, ba wanda zai cutar da kai, gama ina da mutane anan garin.” 11Bulus ya zauna a nan tsawon shekara daya da wata shida, yana koyar masu da maganar Allah. 12Amma da Galiyo ya samu zaman gwamnan Akaya, sai Yahudawa suka tayar wa Bulus har suka kai shi gaban dakalin shari'a. 13Suna cewa, “Wannan mutumin yana kokarin rinjayar mutane su yi sujadar da ta saba wa dokarmu.” 14Duk da haka kafin Bulus ya yi magana, Galiyo ya ce wa Yahudawa, “Ku Yahudawa in da karar ku ta wani babban laifi ce wanda ya aikata, da sai in hukunta. 15Amma tun da ya ke akan al'amurar, kalmomi ne, da ta sunaye da dokokin ku, ku je ku sasanta al'amuran ku.” 16Galiyo ya kore su daga dakalin shari'a. 17Saboda haka sai suka kama Sastanisu, suka yi masa duka sosai a gaban dakalin shari'a. Amma Galiyo bai damu da yadda suka karasa ba. 18Bulus kuwa, bayan ya zauna tare da su na wasu kwanaki masu yawa, ya bar 'yan'uwan zuwa Suriya ta jirgin ruwa, tare da Balkisu da Akila. Kafin ya bar tashar jiragen ruwa da ke a Sankuriya, ya tafi saboda ya aske kansa, domin ya dauki alkawarin Banazare. 19Da suka iso Afisa, Bulus ya bar Balkisu da Akila anan. Shi kuwa ya shiga majami'ar Yahudawa yana nazari tare da su. 20Da suka roki Bulus ya zauna da su na tsawon lokaci, bai yarda ba. 21Ya kama hanyarsa ya bar su ya ce, “In Allah ya yardar mani zan dawo wurinku wata rana.” Sai ya shiga jirgin ruwa daga Afisa. 22Daga saukar su a Kaisariya, sai ya haura zuwa Urushalima ya gai da iklisiya daga nan ya tafi Antakiya. 23Bayan ya zauna na dan lokaci a wurin, Bulus ya kama hanyarsa zuwa yakin Galatiya da Firjiya anan ya karfafa almajirai. 24A nan dai akwai wani Bayahude mai suna Afolos, dan asalin Iskandariya ne da haihuwa, ya zo Afisa. Shi masani ne a maganar Allah. 25Afolos dai ya sami horo daga maganar Ubangiji. Shi mai kokari ne a ruhu, yana wa'azi da koyarwa daidai game da Yesu. Amma ya san da Baftismar Yahaya ne kadai. 26Afolos ya fara wa'azinsa da gabagadi a cikin majami'a. Da Balkisu da Akila suka ji shi sai suka yi abokantaka da shi, suka kara bayyana masa game da labarin hanyar Allah mafi daidai. 27Da ya so ya wuce zuwa cikin Akaya 'yan'uwa suka karfafa shi, sun rubuta wa almajiran da ke a Akaya, don su karbe shi da hannu biyu. Da ya iso wurinsu, ya kuwa karfafa 'yan'uwa da sun ba da gaskiya ta wurin alheri. 28Afolos ya ba Yahudawa mamaki da irin ikon da yake da shi da gwanintarsa, yadda yake nunawa daga nassoshi cewa Yesu shine Almasihu.

Você sabia?
A estada de Paulo em Corinto
- Áquila, natural do Ponto, e sua esposa Priscila tinham deixado a Itália porque o imperador Cláudio ordenou que todos os judeus saíssem de Roma. O Easton's Bible Dictionary (1897) data esse decreto em 49 d.C. no verbete de Cláudio e em 50 d.C. no de Áquila. Paulo ficou com eles em Corinto e trabalhou no mesmo ofício, fazendo pano de pelo da Cilícia para tendas.Fontes: Aquila · Claudius (4th Roman Emperor) · o próprio texto bíblico
- A Corinto deste capítulo não era a antiga cidade grega, destruída pelos romanos em 146 a.C., mas uma cidade reconstruída cerca de um século depois e povoada por uma colônia de libertos vindos de Roma. Ficava no istmo, a cerca de 48 milhas a oeste de Atenas, e era a sede romana do governo da Acaia, no sul da Grécia. Era conhecida pela riqueza e pelos hábitos luxuosos, imorais e viciosos de seu povo.Fontes: Corinth · Achaia
- Gálio, irmão mais velho do filósofo Sêneca, era procônsul da Acaia sob Cláudio quando os judeus levaram Paulo diante do tribunal. A Acaia era uma província senatorial, e o governador de uma província assim era chamado procônsul, título usado neste capítulo. Gálio recusou julgar uma disputa sobre palavras, nomes e a lei judaica, e expulsou os acusadores do tribunal.Fontes: Gallio · o próprio texto bíblico
Notas escritas com auxílio de IA a partir de fontes abertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, domínio público) e revisadas antes de publicar.
Lugares deste capítulo
- Athens · 37.972, 23.727 · versículo 1
- Corinth · 37.906, 22.879 · versículos 1, 8, 11, 12, 18
- Italy · 41.892, 12.485 · versículo 2
- Pontus · 40.680, 37.830 · versículo 2
- Rome · 41.892, 12.485 · versículo 2
- Macedonia · 41.600, 22.540 · versículo 5
- Achaia · 38.720, 22.540 · versículos 12, 27
- Cenchreae · Hoje: Kechries · 37.884, 22.997 · versículo 18
- Syria · Hoje: Syria 2 · 33.511, 36.306 · versículo 18
- Ephesus · 37.939, 27.341 · versículos 19, 21, 24, 27
- Jerusalem · 31.777, 35.234 · versículos 21, 22
- Antioch · Hoje: Antioch on the Orontes · 36.227, 36.172 · versículos 22, 23
- Caesarea · Hoje: Caesarea Maritima · 32.500, 34.892 · versículo 22
- Galatia · 39.267, 32.983 · versículo 23
- Phrygia · 39.000, 31.000 · versículo 23
- Alexandria · 31.183, 29.896 · versículo 24
- Egypt · 30.129, 31.308 · versículo 24
Só aparecem lugares com identificação de alta confiança (90% ou mais segundo as fontes acadêmicas reunidas pelo OpenBible). Mapa da época: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; mapa atual: © colaboradores do OpenStreetMap; lugares: OpenBible.info (CC BY 4.0).
Créditos e licença desta tradução
Litafi Mai-tsarki The New Testament in the Hausa language of Nigeria copyright © 2020 Door43 World Missions Community Language: Hausa Translation by: Alakirawa, Bayan, Chrispher Ishaya, Dabere, Dacuhus Timothy Danjuma, Danjay, Danjuma Alfred H, Euang Hediza Naohammed, Franklyn Ukazu Udochukwu, Gideon, Gokop, Habibu, James, Kiash Dachung Butus, Lazarus, Nadaki M. Philip, Nenching, Paul, Rebecca, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba Contributor: Dacuhus Timothy Danjuma, Euang Hediza Naohammed, Kiash Dachung Butus, Nadaki M. Philip, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba This translation is made available to you under the terms of the Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0. You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that: You include the above copyright and source information. If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes. If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original. Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents. For other uses, please contact the respective copyright owners. Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19. 2020-06-19
Fonte: http://ebible.org/hauulb/ · eBible.org