Atos 11
Litafi Mai-tsarki · Toque num versículo para ver as referências cruzadas.
1Yanzu Manzani da 'yan'uwa wadanda suke cikin Yahudiya suka ji cewa al'ummai ma sun karbi maganar Allah 2Lokacin da Bitrus ya je Urushalima, wadanda suke na kaciya suka zarge shi; 3suka ce, “Ka hada kai tare da mutane marasa kaciya kana ci tare da su!” 4Amma Bitrus ya fara bayyana masu dalla-dalla; ya ce, 5Ina addu'a a cikin birnin Yafa, sai na ga wahayi game da taska yana saukowa, kamar babban mayafi da aka saukar daga sama ta kusurwan nan hudu. Ya sauko gabana. 6Na zura masa ido kuma na yi tunani a kansa, na ga dabbobi masu kafa hudu na duniya, miyagun dabbobi, da masu rarrafe, da tsuntsayen sama. 7Sai na ji murya tana ce da ni, “Tashi, Bitrus, yanka ka ci.” 8Na ce, “Ba haka ba, Ubangiji: gama babu abu mara tsarki ko mai kazanta da ya taba shiga bakina.” 9Amma murya ta amsa kuma daga sama cewa, “Abin da Allah ya kira mai tsarki, kada ka kira shi mara tsarki.” 10Wannan ya faru sau uku, sai dukan komai ya koma sama. 11Nan da nan sai ga mutane uku tsaye a gaban gidan da muke; an aike su daga Kaisariya zuwa gare ni. 12Ruhun ya umurce ni in tafi tare da su, ba tare da nuna banbanci game da su ba. Yan'uwan nan shida sun tafi tare da ni, sai muka shiga gidan mutumin. 13Ya fada mana yadda ya ga mala'ika tsaye a cikin gidansa yana cewa “Aiki mutane zuwa Yafa, su kirawo Saminu wanda ake kira Bitrus. 14Zai gaya maku sakon da za ku sami ceto kai da dukan gidanka.” 15Da na fara magana da su, Ruhu Mai Tsarki ya sauko akansu kamar yadda ya sauko mana tun da farko. 16Sai na tuna da maganar Ubangiji, yadda ya ce,”Hakika Yahaya ya yi baptisma da ruwa, amma ku za a yi maku baptisma da Ruhu Mai Tsarki.” 17To, idan Allah ya yi masu baiwa kamar yadda ya yi mana yayin da muka bada gaskiya ga Ubangiji Yesu Almasihu, wane ni da zan yi jayayya da Allah? 18Da suka ji wadannan abubuwa, suka rasa ta cewa, amma suka daukaka Allah suka ce “Ga al'ummai ma Allah ya basu tuba zuwa rai.” 19Sai wadanda suka warwatsu saboda tsananin da ya bi bayan mutuwan Istifanas, suka yadu har zuwa Finikiya, Kuburus da Antakiya, amma suka yi wa'azin Yesu ga Yahudawa kadai. 20Amma wadan sunsu, mutane daga Kuburus da Kurane, suka zo Antakiya suka yi magana da hellenawa, suna yi masu wa'azin Ubangiji Yesu. 21Kuma ikon Ubangiji yana tare da su, har mutane da yawa suka gaskata kuma suka juyo wurin Ubangiji. 22Labari game da su ya iso kunnen ikilisiya da ke Urushalima: sai suka aika da Barnaba zuwa can Antakiya. 23Da ya iso kuma ya ga kyautar Allah, sai ya yi farinciki; ya karfafa su dukka su kafu cikin Ubangiji da dukan zuciyar su. 24Domin shi mutumin kirki ne, cike kuma da Ruhu Mai Tsarki da bangaskiya, sai mutane da yawa suka karu ga Ubangiji. 25Sai Barnaba ya tafi Tarsus domin ya nemi Shawulu. 26Da ya same shi, ya kawo shi Antakiya. Ya kasance, shekara guda suna taruwa tare da ikilisiya suka koyar da mutane da yawa. A Antakiya ne aka fara kiran almajiran Krista. 27A cikin kwanakin nan wadansu annabawa daga Urushalima suka zo Antakiya. 28Daya daga cikinsu, mai suna Agabas ya mike tsaye yayi magana da ikon Ruhu cewa za a yi tsanani fari ko'ina a duniya. Wannan ya faru ne a zamanin Kalaudiya. 29Sai, almajiran, suka dau niyya kowa gwargwadon karfinsa, su aika wa 'yan'uwa da ke Yahudiya da taimako. 30Suka yi haka; sun aika wa dattawa da kudi ta hanun Barnaba da Shawulu.

Você sabia?
Gentios acolhidos e o nome cristão
- Quando Pedro subiu a Jerusalém, os crentes circuncidados o contestaram por ter visitado homens incircuncisos e comido com eles. Ele contou que, enquanto orava em Jope, o principal porto da Judeia, a trinta milhas a noroeste de Jerusalém, teve uma visão, e que o Espírito Santo caiu depois sobre uma família em Cesareia, capital romana da Judeia e sua grande cidade gentia. Uma cronologia desses acontecimentos situa essa defesa em 38 d.C.Fontes: o próprio texto bíblico · Joppa · Caesarea · Peter defends Gentile salvation
- Os que foram dispersos pela perseguição iniciada com Estêvão, o primeiro mártir cristão, chegaram até a Fenícia, Chipre e Antioquia, falando a princípio apenas aos judeus. Antioquia, às margens do Orontes, a cerca de dezesseis milhas do Mediterrâneo e umas trezentas milhas ao norte de Jerusalém, era a metrópole da Síria e ocupava o terceiro lugar em importância entre as cidades do império romano, depois de Roma e Alexandria; era chamada a primeira cidade do Oriente. Ali os discípulos foram chamados cristãos pela primeira vez, o que uma cronologia situa em 40 d.C.Fontes: o próprio texto bíblico · Stephen · Antioch (Syria) · Disciples first called Christians
- A igreja de Jerusalém enviou Barnabé, levita de Chipre a quem o relato chama homem bom, cheio do Espírito Santo e de fé; ele encontrou Saulo em Tarso e o levou a Antioquia, onde ensinaram a igreja durante um ano inteiro. O profeta Ágabo predisse então, pelo Espírito, que uma grande fome se espalharia por todo o mundo, o que a narrativa diz ter ocorrido sob Cláudio. O Easton's Bible Dictionary (1897) identifica Cláudio como o quarto imperador romano, que sucedeu Calígula em 41 d.C. e morreu em 54 d.C., e os discípulos enviaram socorro aos irmãos da Judeia por meio de Barnabé e Saulo.Fontes: o próprio texto bíblico · Barnabas · Agabus · Claudius (4th Roman Emperor)
Notas escritas com auxílio de IA a partir de fontes abertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, domínio público) e revisadas antes de publicar.
Lugares deste capítulo
- Judea · Hoje: Judea 1 · 31.777, 35.234 · versículos 1, 29
- Jerusalem · 31.777, 35.234 · versículos 2, 22, 27, 30
- Joppa · Hoje: Jaffa · 32.054, 34.753 · versículos 5, 13
- Caesarea · Hoje: Caesarea Maritima · 32.500, 34.892 · versículo 11
- Antioch · Hoje: Antioch on the Orontes · 36.227, 36.172 · versículos 19, 20, 22, 26, 27, 29
- Cyprus · 35.000, 33.000 · versículos 19, 20
- Phoenicia · 33.271, 35.196 · versículo 19
- Cyrene · 32.821, 21.851 · versículo 20
- Tarsus · 36.913, 34.892 · versículo 25
Só aparecem lugares com identificação de alta confiança (90% ou mais segundo as fontes acadêmicas reunidas pelo OpenBible). Mapa da época: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; mapa atual: © colaboradores do OpenStreetMap; lugares: OpenBible.info (CC BY 4.0).
Créditos e licença desta tradução
Litafi Mai-tsarki The New Testament in the Hausa language of Nigeria copyright © 2020 Door43 World Missions Community Language: Hausa Translation by: Alakirawa, Bayan, Chrispher Ishaya, Dabere, Dacuhus Timothy Danjuma, Danjay, Danjuma Alfred H, Euang Hediza Naohammed, Franklyn Ukazu Udochukwu, Gideon, Gokop, Habibu, James, Kiash Dachung Butus, Lazarus, Nadaki M. Philip, Nenching, Paul, Rebecca, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba Contributor: Dacuhus Timothy Danjuma, Euang Hediza Naohammed, Kiash Dachung Butus, Nadaki M. Philip, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba This translation is made available to you under the terms of the Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0. You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that: You include the above copyright and source information. If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes. If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original. Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents. For other uses, please contact the respective copyright owners. Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19. 2020-06-19
Fonte: http://ebible.org/hauulb/ · eBible.org