Nations Bible

1 Crônicas 27

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Toque num versículo para ver as referências cruzadas.

Ɓangarorin mayaƙa

1Wannan shi ne jerin Isra’ilawa, kawunan iyalai, shugabannin dubu-dubu da shugabannin ɗari-ɗari, da manyan ma’aikatansu, waɗanda suka yi wa sarki hidima a dukan abin da ya shafi ɓangarorin mayaƙan da suke aiki wata-wata a dukan shekara. Kowane sashe yana da mutane 24,000.

2Wanda yake lura da sashe na fari, na wata na farko, shi ne Yashobeyam ɗan Zabdiyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa. 3Shi zuriyar Ferez ne kuma babba na dukan shugabannin mayaƙa don wata na farko.

4Wanda yake lura da sashen don wata na biyu shi ne Dodai mutumin Ahowa; Miklot ne shugaban sashensa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

5Shugaban mayaƙa na uku, don wata na uku, shi ne Benahiya ɗan Yehohiyada firist. Shi ne babba kuma akwai mutane 24,000 a sashensa. 6Wannan shi ne Benahiya wanda yake ɗaya daga cikin jarumawa Talatin nan kuma shi ne yake babba a cikin Talatin ɗin. Ɗansa Ammizabad ne yake lura da sashensa.

7Na huɗu, don wata na huɗu, shi ne Asahel ɗan’uwan Yowab; ɗansa Zebadiya shi ne magājinsa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

8Na biyar don wata na biyar, shi ne Shamhut mutumin Izhar shugaban mayaƙa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

9Na shida, don wata na shida, shi ne Ira ɗan Ikkesh mutumin Tekowa. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

10Na Bakwai, don wata na bakwai, shi ne Helez mutumin Felon, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

11Na takwas, don wata na takwas, shi ne Sibbekai mutumin Husha, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

12Na tara, don wata na tara, shi ne Abiyezer mutumin Anatot, mutumin Benyamin. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

13Na goma, don wata na goma, shi ne Maharai mutumin Netofa, mutumin Zera. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

14Na goma sha ɗaya, don wata goma sha ɗaya, shi ne Benahiya mutumin Firaton, mutumin Efraim. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

15Na goma sha biyu don wata goma sha biyu, shi ne Heldai mutumin Netofa, daga iyalin Otniyel. Akwai mutane 24,000 a sashensa.

Manyan shugabannin Kabilu

16Shugabannin da suke bisa kabilan Isra’ila,

bisa mutanen Ruben su ne, Eliyezer ɗan Zikri;

bisa mutanen Simeyon shi ne, Shefatiya ɗan Ma’aka

17bisa mutanen Lawi shi ne, Hashabiya ɗan Kemuwel;

bisa mutanen Haruna shi ne, Zadok;

18bisa mutanen Yahuda shi ne, Elihu, ɗan’uwan Dawuda;

bisa mutanen Issakar shi ne, Omri ɗan Mika’ilu;

19bisa mutanen Zebulun shi ne, Ishmahiya ɗan Obadiya;

bisa mutanen Naftali shi ne, Yerimot ɗan Azriyel;

20bisa mutanen Efraim shi ne, Hosheya ɗan Azaziya;

bisa rabin kabilar Manasse shi ne, Yowel ɗan Fedahiya;

21bisa ɗayan rabi kabilar Manasse a Gileyad shi ne, Iddo ɗan Zakariya;

bisa mutanen Benyamin shi ne, Ya’asiyel ɗan Abner;

22bisa mutanen Dan shi ne, Azarel ɗan Yeroham.

23Dawuda bai ƙirga mutanen da suke ’yan shekara ashirin ko ƙasa ba, domin Ubangiji ya yi alkawari zai sa Isra’ila su yi yawa kamar taurari a sararin sama. 24Yowab ɗan Zeruhiya ya fara ƙirgan mutanen amma bai gama ba. Hasala ta sauko a kan Isra’ila saboda wannan ƙirge, ba a kuma shigar da adadin a littafin tarihin Sarki Dawuda ba.

Masu lura da kayan sarki

25Azmawet ɗan Adiyel shi ne mai lura da ɗakuna ajiyar fada.

Yonatan ɗan Uzziya shi ne mai lura da ɗakunan ajiya a yankuna, cikin garuruwa, ƙauyuka da kuma hasumiyoyin tsaro.

26Ezri ɗan Kelub shi ne mai lura da ma’aikatan gona waɗanda suke nome ƙasar.

27Shimeyi mutumin Ramat shi ne mai lura da gonakin inabi.

Zabdi mutumin Shifam shi ne mai lura da amfanin gonakin inabi don matsin ruwan inabi.

28Ba’al-Hanan mutumin Geder shi ne mai lura da itatuwan zaitun da na al’ul a gindin tuddan yamma.

Yowash shi ne mai lura da tanadin man zaitun.

29Shitrai mutumin Sharon shi ne mai lura da garkuna masu kiwo a Sharon.

Shafat ɗan Adlai shi ne mai lura da garkuna a kwari.

30Obil mutumin Ishmayel shi ne mai lura da raƙuma.

Yedehiya mutumin Meronot shi ne mai lura da jakuna.

31Yaziz mutumin Hagiri shi ne mai lura da tumaki.

32Yonatan, kawun Dawuda, shi ne mashawarci, mutum mai hangen nesa kuma marubuci.

Yehiyel ɗan Hakmoni ne ya lura da ’ya’yan sarki maza.

33Ahitofel shi ne mashawarcin sarki.

Hushai mutumin Arkitawa shi ne abokin sarki na kud da kud. 34Yehohiyada ɗan Benahiya da Abiyatar ne suka gāji Ahitofel.

Yowab shi ne shugaban mayaƙan masarauta.

Ilustração artística — interpretação, não registro histórico.

Você sabia?

Organização do Exército Real e da Administração

  • Davi organizou o exército em doze divisões mensais de 24.000 homens cada, totalizando 288.000 soldados ao longo do ano. Cada divisão servia em regime de rodízio por um único mês sob um comandante designado, garantindo a prontidão nacional enquanto permitia que os soldados retornassem às suas vidas civis.Fontes: o próprio texto bíblico
  • A administração do reino incluía supervisores especializados designados para gerenciar as vastas propriedades agrícolas do rei Davi, armazéns, vinhedos e rebanhos. Oficiais atuavam em diversas regiões, incluindo a fértil planície de Sarom e as colinas, cuidando de gado, camelos, jumentos e ovelhas.Fontes: o próprio texto bíblico · Saron
  • A corte de Davi contava com conselheiros pessoais de confiança ao lado de líderes tribais e comandantes militares. Entre esses conselheiros estavam seu tio Jônatas, destacado por seu discernimento e trabalho como escriba, Aitofel e Husai, o arquita, que detinha o título específico de amigo do rei.Fontes: o próprio texto bíblico · Ahithophel

Notas escritas com auxílio de IA a partir de fontes abertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, domínio público) e revisadas antes de publicar.

Lugares deste capítulo

  • Tekoa · Hoje: Khirbet Teku’a · 31.632, 35.210 · versículo 9
  • Gilead · Hoje: Gilead 1 · 32.187, 35.692 · versículo 21
  • Shepham · Hoje: within 100 km of Hermel · 34.397, 36.387 · versículo 27
  • Shephelah · 31.692, 34.875 · versículo 28
  • Sharon · Hoje: Sharon Plain · 32.400, 34.883 · versículo 29

Só aparecem lugares com identificação de alta confiança (90% ou mais segundo as fontes acadêmicas reunidas pelo OpenBible). Mapa da época: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; mapa atual: © colaboradores do OpenStreetMap; lugares: OpenBible.info (CC BY 4.0).

Créditos e licença desta tradução
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Hausa: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (Bible) of Nigeria
copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc.
Language: Hausa
Contributor: Biblica, Inc.
An sami wannan aiki a sauƙaƙe a ƙarƙashin lasisin Ƙasa da ƙasa na Lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 na Ƙasa da ƙasa (CC BY-SA). Don a ga kwafin wannan lasisi, a ziyarci: http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 ko kuma a aika ta wasiƙa zuwa ga Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista ta hannun Biblica, Inc., kuma yin amfani da tambarin Biblica® na bukata rubutaccen izinin Biblica, Inc. A ƙarƙashin sharaɗin lasisin CC BY-SA, za ka iya kwafa ka kuma sāke raba wannan aikin da ba a gyaggyara ba muddin ba ka taɓa tambarin nan na Biblica® ba. Idan ka gyara wani kwafi ko ka juya wannan aiki, ta wurin kirkiro da aikin da aka samu, dole ne ka ka cire tambarin Biblica®. A aikin da aka samo, dole ne ka nuna canje-canjen da ka yi, ka kuma nuna aikin haka: “Ainihi aikin ta hannun Biblica, Inc. yana nan kyauta a www.biblica.com da buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki.”
Dole sharaɗin neman izini ya fita a kan kan magana ko kuma a shafi neman izinin aiki kamar haka:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Dole kuma a samo aikin da ka yi daga ainihin aikin a ƙarƙashin wannan lasisi (CC BY-SA).
Idan za ka so ka sanar da Biblica, Inc. dangane da juyinka na wannan aiki, sai ka tuntuɓe mu a https://open.bible/contact-us.
This work is made available under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4‪.0 International License (CC BY-SA). To view a copy of this license, visit http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4‪.0 or send a letter to Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
Biblica® is a trademark registered by Biblica, Inc., and use of the Biblica® trademark requires the written permission of Biblica, Inc. Under the terms of the CC BY-SA license, you may copy and redistribute this unmodified work as long as you keep the Biblica® trademark intact. If you modify a copy or translate this work, thereby creating a derivative work, you must remove the Biblica® trademark. On the derivative work, you must indicate what changes you have made and attribute the work as follows: “The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible.”
Notice of copyright must appear on the title or copyright page of the work as follows:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
You must also make your derivative work available under the same license (CC BY-SA).
If you would like to notify Biblica, Inc. regarding your translation of this work, please contact us at https://open.bible/contact-us.
This translation is made available to you under the terms of the
Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0.
You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that:
You include the above copyright and source information.
If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes.
If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original.
Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents.
For other uses, please contact the respective copyright owners.
Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19.
2025-05-03

Fonte: http://ebible.org/hausa/ · eBible.org

Fale com a gente

Conte de onde você lê, como a Bíblia tem te ajudado ou o que podemos melhorar. Lemos todas as mensagens.