Nations Bible

2 Timoteo 4

Litafi Mai-tsarki · Toca un versículo para ver sus referencias cruzadas.

1Ina bada wannan umarni a gaban Allah da Yesu Almasihu, wanda zai yi wa rayayyu da matattu shari'a, kuma saboda bayyanuwarsa da mulkinsa: 2Ka yi wa'azin Kalma. Ka himmantu a kai ko da zarafi ko ba zarafi. Ka tsautar, ka kwabar, ka gargadar, da dukan hakuri da koyarwa. 3Gama lokaci na zuwa wanda mutane ba za su jure wa koyarwar kirki ba. Maimakon haka, zasu tattara wa kansu malamai bisa ga sha'awowin zuciyarsu. Za su rika fada masu abin da kunnuwansu ke so. 4Za su juya kunnuwansu daga koyarwar gaskiya, za su koma wa tatsunniyoyi na banza. 5Amma kai, sai ka natsu a cikin dukan abubuwa. Ka jure wa wahala; ka yi aikin mai bishara, ka cika hidimarka. 6Gama ana-tsiyaye ni. Lokacin yin kaurata yayi. 7Na yi tsere na gaskiya; na kuma kammala tseren; na rike bangaskiya. 8An adana mani rawani na adalci, wanda Ubangiji, alkali mai adalci, zai ba ni a ranan nan. Ba ni kadai ba, amma kuma ga dukkan wadanda suke kaunar zuwansa. 9Ka yi iyakacin kokarinka ka zo wurina da sauri. 10Domin Dimas ya yashe ni. Ya kaunaci wannan duniyar, ya tafi Tassalonika, Kariskis ya tafi Galatiya, Titus kuma ya tafi Dalmatiya. 11Luka ne kadai yake tare da ni. Ka nemo Markus ka zo tare da shi domin yana da amfani a gareni a cikin aikin. 12Na aiki Tikikus zuwa Afisus. 13Ka kawo mani mayafin da na bari a Taruwasa wurin Karbus, idan za ka zo ka taho da shi, duk da littatafan nan, musanman takardun nan. 14Iskandari makerin dalma ya kulla mani makirci ba kadan ba. Ubangiji zai biya shi gwargwadon ayyukansa. 15Kai ma ka yi hankali da shi, domin yana tsayyaya da maganganunmu sosai. 16Da farkon kariyar kaina, babu wanda ya goyi bayana. Maimakon haka kowa ya guje ni. Bana so dai a lissafta wannan a kansu. 17Amma Ubangiji ya kasance tare da ni, ya kuma karfafa ni, yadda ta wurina, shelar ta sami cika da kyau, domin dukan al'ummai su ji. An kwato ni daga bakin zaki. 18Allah zai kubutar ni daga dukan ayyukan mugunta, ya kuma cece ni domin mulkinsa na sama. Daukaka ta tabatta a gareshi har abada abadin. Amin. 19Ka gayar da Briskilla, da Akila, da gidan Onisifurus. 20Arastus ya nan zaune a Korinti, amma na bar Turufimus ya na zazzabi a Militus. 21Ka yi iyakar kokarinka, ka zo kamin hunturu. Yubulus yana gayar da kai, haka ma Budis da Linus da Kalafidiya da dukan 'yan'uwa. 22Bari Ubangiji ya kasance tare da ruhunka. Bari Alheri ya kasance da kai.

Ilustración artística: una interpretación, no un registro histórico.

¿Sabías que…?

La exhortación final y la despedida de Pablo

  • Pablo urge a Timoteo a venir pronto. Demas, a quien el Diccionario Bíblico de Easton (1897) describe como compañero y colaborador de Pablo durante su primera prisión en Roma, lo ha abandonado por amor a este mundo y se ha ido a Tesalónica, una gran ciudad en el golfo Termaico y capital de uno de los cuatro distritos romanos de Macedonia. Crescente se ha ido a Galacia y Tito a Dalmacia, un país montañoso en la costa oriental del Adriático y parte de la provincia romana de Ilírico; Pablo ha enviado a Tíquico a Éfeso, y solo Lucas permanece con él.Fuentes: Demas · Thessalonica · Dalmatia · el propio texto bíblico
  • El Diccionario Bíblico de Easton (1897) identifica a Alejandro el calderero como un hombre que, con Himeneo y otros, enseñaba ciertas ideas sobre la resurrección, y dice que Pablo lo excomulgó. En este capítulo Pablo escribe que Alejandro le hizo un gran daño, advierte a Timoteo que se cuide de él porque se opuso con vigor a nuestro mensaje, y dice que el Señor le pagará conforme a sus obras.Fuentes: Alexander · el propio texto bíblico
  • Pablo pide a Timoteo que traiga la capa que dejó con Carpo en Troas, junto con los rollos, especialmente los pergaminos, y que llegue antes del invierno. Troas era una ciudad en la costa de Misia, al noroeste de Asia Menor, llamada así por la antigua Troya, que quedaba unas cuatro millas al norte.Fuentes: Troas · el propio texto bíblico

Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.

Lugares de este capítulo

  • Dalmatia · 43.813, 16.219 · versículo 10
  • Galatia · 39.267, 32.983 · versículo 10
  • Thessalonica · Hoy: Thessaloniki · 40.638, 22.946 · versículo 10
  • Ephesus · 37.939, 27.341 · versículo 12
  • Troas · Hoy: Alexandria Troas · 39.752, 26.159 · versículo 13
  • Corinth · 37.906, 22.879 · versículo 20
  • Miletus · 37.531, 27.276 · versículo 20

Solo aparecen lugares identificados con alta confianza (90 % o más según las fuentes académicas reunidas por OpenBible). Mapa de la época: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; mapa actual: © colaboradores de OpenStreetMap; lugares: OpenBible.info (CC BY 4.0).

Créditos y licencia de esta traducción
Litafi Mai-tsarki
The New Testament in the Hausa language of Nigeria
copyright © 2020 Door43 World Missions Community
Language: Hausa
Translation by: Alakirawa, Bayan, Chrispher Ishaya, Dabere, Dacuhus Timothy Danjuma, Danjay, Danjuma Alfred H, Euang Hediza Naohammed, Franklyn Ukazu Udochukwu, Gideon, Gokop, Habibu, James, Kiash Dachung Butus, Lazarus, Nadaki M. Philip, Nenching, Paul, Rebecca, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba
Contributor: Dacuhus Timothy Danjuma, Euang Hediza Naohammed, Kiash Dachung Butus, Nadaki M. Philip, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba
This translation is made available to you under the terms of the
Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0.
You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that:
You include the above copyright and source information.
If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes.
If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original.
Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents.
For other uses, please contact the respective copyright owners.
Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19.
2020-06-19

Fuente: http://ebible.org/hauulb/ · eBible.org

Habla con nosotros

Cuéntanos desde dónde lees, cómo te ha ayudado la Biblia o qué podemos mejorar. Leemos todos los mensajes.