2 Juan 1
Litafi Mai-tsarki · Toca un versículo para ver sus referencias cruzadas.

Acerca de este libro
Acerca de 2 Juan
- La Segunda Epístola de Juan se dirige a “la señora elegida”, aunque algunos leerían “señora” como el nombre propio Kyria.Fuentes: Easton: John, Second Epistle of
- Termina con un saludo de los hijos de su hermana elegida.Fuentes: Easton: John, Second Epistle of
- De los trece versículos que componen la epístola, siete también aparecen en la Primera Epístola.Fuentes: Easton: John, Second Epistle of
- La persona a quien se dirige es elogiada por su piedad y advertida contra los falsos maestros.Fuentes: Easton: John, Second Epistle of
Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.
1Daga dattijon zuwa ga uwar gida zababbiya da yayanta, wadanda nake kauna da gaskiya, ba ni kadai ba, amma da dukan wadanda sun san gaskiya - 2domin gaskiya da take cikinmu za ta kuma kasance tare da mu har abada. 3Alheri da jinkai da salama za su kasance tare da mu, daga Allah Uba da kuma daga Yesu Almasihu Dan Uba, a cikin gaskiya da kauna. 4Na yi murna sosai sa'anda na sami wadansu yayanki suna tafiya cikin gaskiya, kamar yadda muka karbi wannan umarni daga Uba. 5Yanzu ina rokon ki, uwar gida, ba kamar ina rubuta maki sabon umarni ba, amma wannan da muka samu tun da can, cewa mu kaunaci junanmu. 6Wannan kuma itace kauna, cewa mu yi tafiya bisa ga umarnin sa. Wannan shine umarnin, daidai kamar yadda kuka ji da fari, da cewa ku yi tafiya a cikinsa. 7Gama masu yaudara sun fito a duniya, wadanda ba su yarda cewa Yesu ya zo cikin jiki ba. Wannan ne mayaudari da kuma magabcin Almasihu. 8Ku dubi kanku, domin kada ku rasa abubuwan da mu duka muka yi aiki a kansu, amma domin ku karba dukan sakamon ku. 9Duk wanda ya ci gaba da tafiya ba cikin koyarwa Almasihu ba, ba shi da Allah. Wanda ya zauna cikin koyarwar kwa yana tare da Uban da kuma Dan. 10Duk wanda ya zo wurinku, ba tare da wannan koyarwar ba, kar ku karbe shi cikin gidanku, kada ma ku gaishe shi. 11Domin duk wanda ya gaishe shi ya yi tarayya da shi kenan cikin miyagun ayyukan sa. 12Ina da abubuwa dayawa da nake so in rubuta maki amma al'kalami tawada da takarda baza su iya daukar su duka ba. Amma duk da haka ina begen zuwa gare ki domin mu yi magana fuska da fuska, domin farin cikn mu ya zama cikakke. 13Yayan yar'uwarki zababbiya suna gaishe ki.

¿Sabías que…?
Verdad, amor y engañadores
- La carta comienza con alguien que se identifica solo como el anciano, dirigida a la señora elegida y a sus hijos, a quienes ama en la verdad —y no solo él, sino también todos los que conocen la verdad— por la verdad que permanece en él y en ellos y estará con ellos para siempre. Cierra con saludos de los hijos de su hermana elegida.Fuentes: el propio texto bíblico
- El anciano se alegra al hallar a algunos de los hijos de la señora andando en la verdad, tal como el Padre lo ha mandado. La exhorta a que se amen unos a otros —no como un mandamiento nuevo para ella, sino como uno que tienen desde el principio— y dice que ese amor es andar conforme a sus mandamientos.Fuentes: el propio texto bíblico
- Advierte que muchos engañadores han salido por el mundo, negándose a confesar la venida de Jesucristo en la carne, y llama a cualquiera así el engañador y el anticristo. Le dice a la señora que no reciba a esa persona en su casa ni siquiera la salude, porque quien la saluda participa de sus malas obras.Fuentes: el propio texto bíblico
Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.
Créditos y licencia de esta traducción
Litafi Mai-tsarki The New Testament in the Hausa language of Nigeria copyright © 2020 Door43 World Missions Community Language: Hausa Translation by: Alakirawa, Bayan, Chrispher Ishaya, Dabere, Dacuhus Timothy Danjuma, Danjay, Danjuma Alfred H, Euang Hediza Naohammed, Franklyn Ukazu Udochukwu, Gideon, Gokop, Habibu, James, Kiash Dachung Butus, Lazarus, Nadaki M. Philip, Nenching, Paul, Rebecca, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba Contributor: Dacuhus Timothy Danjuma, Euang Hediza Naohammed, Kiash Dachung Butus, Nadaki M. Philip, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba This translation is made available to you under the terms of the Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0. You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that: You include the above copyright and source information. If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes. If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original. Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents. For other uses, please contact the respective copyright owners. Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19. 2020-06-19
Fuente: http://ebible.org/hauulb/ · eBible.org