2 Corintios 13
Litafi Mai-tsarki · Toca un versículo para ver sus referencias cruzadas.
1Wannan ne karo na uku da nake zuwa gare ku, ''Ana tabbatar da kowanne zargi ta bakin shaidu biyu ko uku.'' 2Na riga na yi magana a baya da wadanda suka yi zunubi da kuma sauran a lokacin da ina tare da ku karo na biyu, kuma ina sake fadi: Idan na sake zuwa, ba zan raga masu ba. 3Ina fadi maku wannan ne domin kuna neman shaida ko Almasihu na magana ta bakina. Shi ba kasashshe bane zuwa gare ku. Maimakon haka, Shi mai iko ne a cikin ku. 4Domin an gicciye shi cikin kasawa, amma yana da rai ta ikon Allah. Don mu ma kasassu ne a cikin shi, amma za mu rayu tare da shi cikin ikon Allah dake cikinku. 5Ku auna kanku ku gani ko kuna cikin bangaskiya. Ku yi wa kanku gwaji. Ba ku lura da cewa Yesu Almasihu yana cikin ku ba? Yana cikin ku, sai dai in ba a amince da ku ba. 6Gama ina da gabagadin cewa za ku iske an amince da mu. 7Ina addu'a ga Allah cewa ba za a same ku da laifi ba. Ba wai ina rokon mu bayyana kamar mun ci gwadawar ba. Maimakon haka, ina addu'a ku yi abinda ke dai dai, ko dayake mun yi kamar mun fadi gwadawar. 8Domin bamu iya yin wani abu na tsayayya da gaskiya ba, sai dai mu yi domin gaskiya. 9Muna farin ciki idan mun kasa ku kuma kun yi karfi. Muna addu'a kuma domin ku kammalu. 10Na rubuta wadannan abubuwa yayinda ba ni tare da ku, saboda yayin da zan kasance da ku ba zan zamar maku mai fada ba. Ba na so inyi amfani da ikon da Ubangiji ya bani in tsattsaga ku, sai dai in gina ku. 11A karshe, 'yan'uwa, ku yi farinciki, ku yi aiki don sabuntuwa, ku karfafa, ku yarda da juna, ku zauna cikin salama. Kuma Allahn kauna da salama zai kasance tare da ku. 12Ku gai da juna da tsattsarkar sumba. 13Masu bi duka suna gaishe ku. 14Bari alherin Ubangiji Yesu Almasihu, da kaunar Allah, da zumuntar Ruhu Mai Tsarki su kasance tare da ku duka.

¿Sabías que…?
Una tercera venida y un llamado final
- Quien escribe dice que esta es la tercera vez que va a los lectores y que ya los advirtió la segunda vez que estuvo con ellos. Cita la frase de que todo asunto debe quedar establecido por el testimonio de dos o tres testigos, y advierte tanto a los que pecaron antes como a todos los demás: si regresa, no tendrá miramientos con nadie.Fuentes: el propio texto bíblico
- Los lectores exigen una prueba de que Cristo habla por medio de quien escribe. Él contrapone debilidad y poder: Cristo fue crucificado en debilidad, pero vive por el poder de Dios; aunque quien escribe y los que están con él son débiles en Cristo, dice que por el poder de Dios vivirán con él para servir a los lectores. Les pide que se examinen y se pongan a prueba para ver si están en la fe, y espera que reconozcan que él y los que están con él no han fallado en esa prueba.Fuentes: el propio texto bíblico
- Escribe estas cosas estando ausente para que, cuando esté presente, no tenga que ser severo al usar la autoridad que el Señor le dio: una autoridad para edificar a los lectores, no para derribarlos. Cierra exhortándolos a alegrarse, buscar la armonía perfecta, animarse unos a otros, tener un mismo sentir y vivir en paz, y añade que el Dios de amor y de paz estará con ellos. También les pide que se saluden unos a otros con un beso santo, transmite saludos de todos los santos y termina con una bendición que nombra la gracia del Señor Jesucristo, el amor de Dios y la comunión del Espíritu Santo.Fuentes: el propio texto bíblico
Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.
Créditos y licencia de esta traducción
Litafi Mai-tsarki The New Testament in the Hausa language of Nigeria copyright © 2020 Door43 World Missions Community Language: Hausa Translation by: Alakirawa, Bayan, Chrispher Ishaya, Dabere, Dacuhus Timothy Danjuma, Danjay, Danjuma Alfred H, Euang Hediza Naohammed, Franklyn Ukazu Udochukwu, Gideon, Gokop, Habibu, James, Kiash Dachung Butus, Lazarus, Nadaki M. Philip, Nenching, Paul, Rebecca, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba Contributor: Dacuhus Timothy Danjuma, Euang Hediza Naohammed, Kiash Dachung Butus, Nadaki M. Philip, Rev. Ayuba Taiba, Rev. Cain Yusuf Daniel, Rev. Dalhatu Dambo Ayuba, Rev. Dr. Tambanya Yahaya, Rev. Dr. Yakubu Hassan, Rev. Hannatu Samuel Ndberhukwu, Rev. Ibrahim Kassim, Rev. M. Dan'Amarya, Rev. Yakuba Ayuba This translation is made available to you under the terms of the Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0. You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that: You include the above copyright and source information. If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes. If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original. Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents. For other uses, please contact the respective copyright owners. Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19. 2020-06-19
Fuente: http://ebible.org/hauulb/ · eBible.org