Números 1
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Toca un versículo para ver sus referencias cruzadas.

Acerca de este libro
Acerca de Números
- Números es el cuarto libro del Pentateuco. En hebreo se llama be-midbar, “en el desierto”; la Septuaginta griega lo llamó Números, el nombre que sigue siendo usual, porque registra un censo en el desierto de Sinaí y otro posterior en la llanura de Moab.Fuentes: Easton: Numbers, Book of
- El Easton's Bible Dictionary (1897) presenta Números, como los demás libros del Pentateuco, como escrito por Moisés. La historia que contiene va del segundo mes del segundo año después del Éxodo al comienzo del undécimo mes del cuadragésimo año, unos treinta y ocho años y diez meses.Fuentes: Easton: Numbers, Book of
- La narración comienza en Sinaí, la región montañosa a la que Israel llegó en el tercer mes después del Éxodo y donde acampó cerca de un año, y sigue su ruta y sus campamentos por el desierto. Termina en las llanuras de Moab, al este del Jordán y del mar Muerto, frente a Jericó, su último campamento antes de entrar en Canaán, el país al oeste del Jordán. Easton describe esos años como un tiempo de peregrinación en el que aquella generación murió en el desierto, y señala que el pueblo era entonces menos numeroso que cuando salió de Egipto.Fuentes: Easton: Numbers, Book of · Sinai · Moab · Canaan
- Easton divide el libro en tres partes: el censo en Sinaí y los preparativos para reanudar la marcha, incluido el voto de nazareo (1–10:10); el viaje de Sinaí a Moab, el envío de los espías y el informe que trajeron, y las murmuraciones del pueblo, ocho veces, por las penurias del camino (10:11–21:20); y los sucesos en la llanura de Moab antes de cruzar el Jordán (21:21–36).Fuentes: Easton: Numbers, Book of
- Mientras Israel estaba acampado en las llanuras de Moab, Balac, hijo de Zipor y rey de Moab, por temor a ellos, mandó buscar a Petor, en Mesopotamia, a Balaam, hijo de Beor, para maldecirlos; la narración dice que Balaam no pudo hacerlo. Números 21:14 cita también “el libro de las guerras del Señor”, una obra que Easton dice que es incierta, quizá un escrito de Israel hoy perdido o un registro amorreo de las victorias de su rey Sehón.Fuentes: Easton: Numbers, Book of · Balaam · Balak
Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.
Ƙidayar yawan mutane
1Ubangiji ya yi magana da Musa a Tentin Sujada a cikin Hamadar Sinai, a rana ta fari na watan biyu a shekara ta biyu, bayan Isra’ilawa suka fito Masar ya ce, 2“Ka yi ƙidayan dukan al’umman Isra’ilawa bisa ga iyalansu da kabilarsu, ka rubuta kowa da sunansa bi da bi. 3Da kai da Haruna za ku lissafta dukan mazan Isra’ila bisa ga sashensu, waɗanda suka kai shekaru ashirin ko fiye, da za su iya shiga soja. 4Mutum ɗaya daga kowace kabila wanda yake shugaban danginsa, zai taimake ku.
5“Ga sunayen da za su taimake ku.
“Daga kabilar Ruben, Elizur ɗan Shedeyur;
6daga kabilar Simeyon, Shelumiyel ɗan Zurishaddai;
7daga kabilar Yahuda, Nashon ɗan Amminadab;
8daga kabilar Issakar, Netanel ɗan Zuwar;
9daga kabilar Zebulun, Eliyab ɗan Helon;
10daga kabilar ’ya’yan Yusuf,
daga Efraim, Elishama ɗan Ammihud;
daga Manasse, Gamaliyel ɗan Fedazur;
11daga kabilar Benyamin, Abidan ɗan Gideyoni;
12daga kabilar Dan, Ahiyezer ɗan Ammishaddai;
13daga kabilar Asher, Fagiyel ɗan Okran;
14daga kabilar Gad, Eliyasaf ɗan Deyuwel;
15daga kabilar Naftali, Ahira ɗan Enan.”
16Waɗannan su ne mutanen da aka naɗa daga cikin jama’a, shugabannin asalin kabilu. Su ne kuma shugabannin dangogin Isra’ila.
17Sai Musa da Haruna suka ɗauki sunayen mutanen nan da aka ba su, 18suka kira dukan al’umma wuri ɗaya a rana ta fari ga wata na biyu. Aka kuwa rubuta mutanen bisa ga asalin kabilansu da iyalansu. Aka kuma rubuta sunayen maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekaru ashirin ko fiye, 19yadda Ubangiji ya umarci Musa. Da haka ya ƙidaya su a Hamadar Sinai.
20Daga zuriyar Ruben ɗan fari na Isra’ila. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 21Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne.
22Daga zuriyar Simeyon. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 23Jimillar maza daga mutanen Simeyon 59,300 ne.
24Daga zuriyar Gad. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 25Jimillar maza daga mutanen Gad 45,650 ne.
26Daga zuriyar Yahuda. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 27Jimillar maza daga mutanen Yahuda 74,600 ne.
28Daga zuriyar Issakar. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 29Jimillar maza daga mutanen Issakar 54,400 ne.
30Daga zuriyar Zebulun. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 31Jimillar maza daga mutanen Zebulun 57,400 ne.
32Daga ’ya’yan Yusuf.
Daga zuriyar Efraim. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 33Jimillar maza daga mutanen Efraim 40,500 ne.
34Daga zuriyar Manasse. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 35Jimillar maza daga mutanen Manasse 32,200 ne.
36Daga zuriyar Benyamin. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 37Jimillar maza daga mutanen Benyamin 35,400 ne.
38Daga zuriyar Dan. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 39Jimillar maza daga mutanen Dan 62,700 ne.
40Daga zuriyar Asher. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 41Jimillar maza daga mutanen Asher 41,500 ne.
42Daga zuriyar Naftali. Aka rubuta sunayen dukan maza ɗaya-ɗaya da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, bisa ga iyalansu da kabilarsu da take a rubuce. 43Jimillar maza daga mutanen Naftali kuwa 53,400 ne.
44Waɗannan su ne mazan da Musa da Haruna, tare da shugabanni goma sha biyun nan na Isra’ila suka ƙidaya, kowa a madadin iyalinsa. 45Dukan Isra’ilawan da suka kai shekara ashirin ko fiye da suka isa shiga soja, an ƙidaya su bisa ga iyalansu. 46Jimillar kuwa ita ce mutum 603,550.
47Ba a dai ƙidaya zuriyar Lawi tare da saura kabilan ba. 48Ubangiji ya riga ya gaya wa Musa cewa, 49“Ka tabbatar ba ka ƙidaya mutanen Lawi ko kuma ka haɗe su tare a ƙidayan sauran Isra’ilawa ba. 50A maimakon haka sai ka naɗa Lawiyawa su lura da tabanakul Shaida, wato, kan dukan kayayyaki da kuma kome da yake na wuri mai tsarki. Za su ɗauko tabanakul da dukan kayayyakinsa; za su lura da shi, su kasance kewaye da shi. 51Duk sa’ad da za a gusar da tabanakul, Lawiyawa ne za su saukar da shi; kuma duk sa’ad da za a kafa shi, Lawiyawa ne za su yi haka. Duk wani dabam da ya je kusa da shi za a kashe shi. 52Sauran Isra’ilawa za su zauna ƙungiya-ƙungiya, kowane mutum a ƙungiyarsa daidai bisa ga ƙa’idarsa. 53Amma Lawiyawa za su kafa sansaninsu kewaye da tabanakul na Shaida. Don kada fushi yă fāɗo a kan al’ummar Isra’ilawa. Hakkin Lawiyawa ne su kula da tabanakul na Shaida.”
54Isra’ilawa suka yi duk waɗannan kamar dai yadda Ubangiji ya umarci Musa.

¿Sabías que…?
El censo en el desierto de Sinaí
- El censo se ordenó en el desierto de Sinaí el primer día del segundo mes del segundo año después de que los israelitas salieron de Egipto. Se contó a cada varón de veinte años o más apto para el servicio militar, sumando un total de 603.550 hombres.Fuentes: el propio texto bíblico · Sinai
- Moisés y Aarón llevaron a cabo el registro junto con doce líderes tribales designados. José estuvo representado por dos divisiones tribales distintas con los nombres de sus hijos, Efraín y Manasés.Fuentes: el propio texto bíblico · Ephraim · Manasseh (son of Joseph)
- La tribu de Leví quedó totalmente excluida del censo militar. En su lugar, los levitas fueron asignados exclusivamente a cuidar, transportar, levantar y custodiar el tabernáculo del Testimonio y todos sus utensilios.Fuentes: el propio texto bíblico
Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.
Lugares de este capítulo
- Egypt · 30.129, 31.308 · versículo 1
- Wilderness of Sinai · Hoy: about 50 km around Jebel Musa · 28.540, 33.973 · versículos 1, 19
Solo aparecen lugares identificados con alta confianza (90 % o más según las fuentes académicas reunidas por OpenBible). Mapa de la época: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; mapa actual: © colaboradores de OpenStreetMap; lugares: OpenBible.info (CC BY 4.0).
Créditos y licencia de esta traducción
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Hausa: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (Bible) of Nigeria copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc. Language: Hausa Contributor: Biblica, Inc. An sami wannan aiki a sauƙaƙe a ƙarƙashin lasisin Ƙasa da ƙasa na Lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 na Ƙasa da ƙasa (CC BY-SA). Don a ga kwafin wannan lasisi, a ziyarci: http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 ko kuma a aika ta wasiƙa zuwa ga Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista ta hannun Biblica, Inc., kuma yin amfani da tambarin Biblica® na bukata rubutaccen izinin Biblica, Inc. A ƙarƙashin sharaɗin lasisin CC BY-SA, za ka iya kwafa ka kuma sāke raba wannan aikin da ba a gyaggyara ba muddin ba ka taɓa tambarin nan na Biblica® ba. Idan ka gyara wani kwafi ko ka juya wannan aiki, ta wurin kirkiro da aikin da aka samu, dole ne ka ka cire tambarin Biblica®. A aikin da aka samo, dole ne ka nuna canje-canjen da ka yi, ka kuma nuna aikin haka: “Ainihi aikin ta hannun Biblica, Inc. yana nan kyauta a www.biblica.com da buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki.” Dole sharaɗin neman izini ya fita a kan kan magana ko kuma a shafi neman izinin aiki kamar haka: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission. Dole kuma a samo aikin da ka yi daga ainihin aikin a ƙarƙashin wannan lasisi (CC BY-SA). Idan za ka so ka sanar da Biblica, Inc. dangane da juyinka na wannan aiki, sai ka tuntuɓe mu a https://open.bible/contact-us. This work is made available under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 International License (CC BY-SA). To view a copy of this license, visit http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 or send a letter to Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA. Biblica® is a trademark registered by Biblica, Inc., and use of the Biblica® trademark requires the written permission of Biblica, Inc. Under the terms of the CC BY-SA license, you may copy and redistribute this unmodified work as long as you keep the Biblica® trademark intact. If you modify a copy or translate this work, thereby creating a derivative work, you must remove the Biblica® trademark. On the derivative work, you must indicate what changes you have made and attribute the work as follows: “The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible.” Notice of copyright must appear on the title or copyright page of the work as follows: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission. You must also make your derivative work available under the same license (CC BY-SA). If you would like to notify Biblica, Inc. regarding your translation of this work, please contact us at https://open.bible/contact-us. This translation is made available to you under the terms of the Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0. You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that: You include the above copyright and source information. If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes. If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original. Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents. For other uses, please contact the respective copyright owners. Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19. 2025-05-03
Fuente: http://ebible.org/hausa/ · eBible.org