Nehemías 7
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Toca un versículo para ver sus referencias cruzadas.
1Bayan an sāke gina katangar na kuma sa ƙofofi a wurarensu, sai aka naɗa masu tsaro, da mawaƙa, da Lawiyawa. 2Na sa ɗan’uwana Hanani tare da Hananiya shugaban fada aikin riƙon Urushalima, domin shi Hananiya mutum mai mutunci ne, mai tsoron Allah fiye da yawancin mutane. 3Na ce musu, “Kada a buɗe ƙofofin Urushalima da sassafe sai rana ta fito sosai. Yayinda matsaran ƙofofi suna aiki, a kulle ƙofofin a sa musu sakata kafin matsaran su tashi, wajen fāɗuwar rana. Ku kuma naɗa mazaunan Urushalima a matsayin masu tsaro, waɗansunsu a wuraren aiki, waɗansun kuma kusa da gidajensu.”
Jerin sunayen waɗanda aka kai bauta da suka dawo
4Birnin Urushalima kuwa tana da fāɗi da girma, amma mutanen da suke zama a cikinta kaɗan ne, ba a kuma gina gidaje da yawa ba tukuna. 5Sai Allahna ya sa a zuciyata in tara manyan gari, shugabanni da talakawa don a rubuta su bisa ga iyalansu. Na sami littafin asali na waɗanda suka fara dawowa. Ga abin da na tarar an rubuta a ciki.
6Waɗannan su ne mutanen yankin da suka dawo daga zaman bautar da Nebukadnezzar sarkin Babilon ya kame (sun dawo Urushalima da Yahuda, kowanne zuwa garinsa. 7Sun dawo tare da Zerubbabel, da Yeshuwa, da Nehemiya, da Azariya, da Ra’amiya, da Nahamani, da Mordekai, da Bilshan, da Misfar, da Bigwai, da Nehum da kuma Ba’ana).
8Zuriyar
Farosh mutum 2,172
9ta Shefatiya 372
10ta Ara 652
11ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,818
12ta Elam 1,254
13ta Zattu 845
14ta Zakkai 760
15ta Binnuyi 648
16ta Bebai 628
17ta Azgad 2,322
18ta Adonikam 667
19ta Bigwai 2,067
20ta Adin 655
21ta Ater (ta wurin Hezekiya) 98
22ta Hashum 328
23ta Bezai 324
24ta Harif 112
25ta Gibeyon 95.
26Mutanen
Betlehem da na Netofa 188
27na Anatot 128
28na Bet-Azmawet 42
29na Kiriyat Yeyarim, Kefira da na Beyerot 743
30na Rama da na Geba 621
31na Mikmash 122
32na Betel da na Ai 123
33na ɗayan Nebo 52
34na ɗayan Elam 1,254
35na Harim 2 320
36na Yeriko 345
37na Lod, da na Hadid, da na Ono 721
38na Sena’a 3,930.
39Ga zuriyar Firistoci.
Zuriyar
Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973
40ta Immer 1,052
41ta Fashhur 1,247
42ta Harim 1,017.
43Ga zuriyar Lawiyawa.
Zuriyar
Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodeba) 74.
44Mawaƙa.
Zuriyar
Asaf mutum 148.
45Ga zuriyar Matsaran Ƙofofi.
Zuriyar
Shallum, Ater, Talmon,
Akkub, Hatita da Shobai 138.
46Ma’aikatan haikali.
Zuriyar
Ziha, Hasufa, Tabbawot,
47da ta Keros, da ta Siya, da ta Fadon,
48da ta Lebana, da ta Hagaba, da ta Shalmai,
49da ta Hanan, da ta Giddel, da ta Gahar,
50da ta Reyahiya, da ta Rezin, da ta Nekoda,
51da ta Gazzam, da ta Uzza, da ta Faseya,
52da ta Besai, da ta Meyunawa, da ta Nefussiyawa,
53da ta Bakbuk, da ta Hakufa, da ta Harhur,
54da ta Bazlit, da ta Mehida, da ta Harsha,
55da ta Barkos, da ta Sisera, da ta Tema,
56da ta Neziya, da kuma ta Hatifa. 57Ga zuriyar bayin Solomon.
Zuriyar
Sotai, da ta Soferet, da ta Ferida,
58da ta Ya’ala, da ta Darkon, da ta Giddel,
59Shefatiya, Hattil,
Fokeret-Hazzebayim, da Amon.
60Zuriyar ma’aikatan haikali da ta bayin Solomon su 392.
61Waɗansu sun hauro daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addon da Immer, amma ba su iya nuna cewa iyalansu su zuriyar Isra’ila ce ba,
62zuriyar
Delahiya, Tobiya, da Nekoda 642.
63Na wajen firistoci kuwa su ne,
Zuriyar
Hobahiya, da ta Hakkoz, da ta Barzillai (wani mutumin da ya auri ’yar Barzillai mutumin Gileyad, aka kuma kira shi da wannan suna). 64Waɗannan ne aka nemi sunayensu a cikin tarihin asalin iyalai, amma ba a same su a ciki ba, saboda haka aka hana su shiga cikin firistoci, sun zama kamar marasa tsarki. 65Sai gwamna ya umarce su kada su ci wani abinci mafi tsarki, sai akwai firist da zai nemi nufin Ubangiji ta wurin Urim da Tummim.
66Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360, 67ban da bayinsu maza da mata 7,337. Suna kuma da mawaƙa maza da mata 245. 68Akwai dawakai 736, alfadarai 245 69raƙuma 435, da kuma jakuna 6,720.
70Waɗansu shugabannin iyalai suka ba da kyautai domin taimakon aiki. Gwamna ya ba da darik 1,000 na zinariya, kwanoni 50, da riguna 530 don firistoci. 71Waɗansu shugabannin iyalai sun ba da darik 20,000 na zinariya da mina 2,200 na azurfa don aiki. 72Jimillar da sauran mutane suka bayar ta kai darik 20,000 na zinariya, minas 2,000 na azurfa, da riguna sittin da bakwai don firistoci.
73Firistoci, da Lawiyawa, da matsaran ƙofofi, da mawaƙa, da ma’aikatan haikali tare da waɗansu mutane da kuma sauran mutanen Isra’ila, suka zauna a garuruwansu.
Ezra ya karanta Doka
Da wata na bakwai ya zo, Isra’ilawa kuwa sun riga sun zauna a garuruwansu,
¿Sabías que…?
La custodia y el registro de la comunidad
- Tras la reconstrucción de las murallas, Nehemías puso a su hermano Hananí y a Hananías, comandante de la fortaleza, a cargo de Jerusalén. Debido a que la ciudad era espaciosa pero estaba poco poblada y con casas aún sin reconstruir, se ordenó mantener las puertas cerradas hasta el calor del día y asignar a los residentes como guardias cerca de sus hogares.Fuentes: el propio texto bíblico · Hanani · Hananiah
- Para censar a la población, Nehemías consultó el registro genealógico de los primeros exiliados que regresaron de Babilonia con Zorobabel. La verificación de los linajes era esencial; aquellos que afirmaban descender de sacerdotes pero no hallaron sus registros familiares quedaron excluidos del sacerdocio hasta que un sacerdote consultara el Urim y el Tumim.Fuentes: el propio texto bíblico · Zerubbabel
Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.
Lugares de este capítulo
- Jerusalem · 31.777, 35.234 · versículos 2, 3, 6, 73
- Babylon · 32.543, 44.422 · versículo 6
- Gibeon · Hoy: El Jib · 31.847, 35.183 · versículo 25
- Bethlehem · 31.704, 35.208 · versículo 26
- Kiriath-jearim · Hoy: Deir el Azar · 31.809, 35.104 · versículo 29
- Jericho · Hoy: Tell es Sultan · 31.872, 35.445 · versículo 36
- Lod · 31.950, 34.900 · versículo 37
- Immer · Hoy: in Babylonia · 32.543, 44.422 · versículo 61
- Gilead · Hoy: Gilead 1 · 32.187, 35.692 · versículo 63
Solo aparecen lugares identificados con alta confianza (90 % o más según las fuentes académicas reunidas por OpenBible). Mapa de la época: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; mapa actual: © colaboradores de OpenStreetMap; lugares: OpenBible.info (CC BY 4.0).
Créditos y licencia de esta traducción
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Hausa: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (Bible) of Nigeria copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc. Language: Hausa Contributor: Biblica, Inc. An sami wannan aiki a sauƙaƙe a ƙarƙashin lasisin Ƙasa da ƙasa na Lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 na Ƙasa da ƙasa (CC BY-SA). Don a ga kwafin wannan lasisi, a ziyarci: http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 ko kuma a aika ta wasiƙa zuwa ga Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista ta hannun Biblica, Inc., kuma yin amfani da tambarin Biblica® na bukata rubutaccen izinin Biblica, Inc. A ƙarƙashin sharaɗin lasisin CC BY-SA, za ka iya kwafa ka kuma sāke raba wannan aikin da ba a gyaggyara ba muddin ba ka taɓa tambarin nan na Biblica® ba. Idan ka gyara wani kwafi ko ka juya wannan aiki, ta wurin kirkiro da aikin da aka samu, dole ne ka ka cire tambarin Biblica®. A aikin da aka samo, dole ne ka nuna canje-canjen da ka yi, ka kuma nuna aikin haka: “Ainihi aikin ta hannun Biblica, Inc. yana nan kyauta a www.biblica.com da buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki.” Dole sharaɗin neman izini ya fita a kan kan magana ko kuma a shafi neman izinin aiki kamar haka: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission. Dole kuma a samo aikin da ka yi daga ainihin aikin a ƙarƙashin wannan lasisi (CC BY-SA). Idan za ka so ka sanar da Biblica, Inc. dangane da juyinka na wannan aiki, sai ka tuntuɓe mu a https://open.bible/contact-us. This work is made available under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 International License (CC BY-SA). To view a copy of this license, visit http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 or send a letter to Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA. Biblica® is a trademark registered by Biblica, Inc., and use of the Biblica® trademark requires the written permission of Biblica, Inc. Under the terms of the CC BY-SA license, you may copy and redistribute this unmodified work as long as you keep the Biblica® trademark intact. If you modify a copy or translate this work, thereby creating a derivative work, you must remove the Biblica® trademark. On the derivative work, you must indicate what changes you have made and attribute the work as follows: “The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible.” Notice of copyright must appear on the title or copyright page of the work as follows: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission. You must also make your derivative work available under the same license (CC BY-SA). If you would like to notify Biblica, Inc. regarding your translation of this work, please contact us at https://open.bible/contact-us. This translation is made available to you under the terms of the Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0. You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that: You include the above copyright and source information. If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes. If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original. Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents. For other uses, please contact the respective copyright owners. Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19. 2025-05-03
Fuente: http://ebible.org/hausa/ · eBible.org