Nations Bible

1 Crónicas 2

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Toca un versículo para ver sus referencias cruzadas.

’Ya’yan Isra’ila maza

1Waɗannan su ne ’ya’yan Isra’ila maza. Ruben, Simeyon, Lawi, Yahuda, Issakar, Zebulun, 2Dan, Yusuf, Benyamin, Naftali, Gad da Asher.

Zuriyar Yahuda

’Ya’yan Hezron maza

3’Ya’yan Yahuda maza su ne,

Er, Onan da Shela. Waɗannan mutum uku Bat-shuwa mutuniyar Kan’ana ce ta haifa masa.

Er, ɗan farin Yahuda mugu ne a gaban Ubangiji, saboda haka Ubangiji ya kashe shi.

4Tamar, surukar Yahuda, ta haifa masa Ferez da Zera.

5’Ya’yan Ferez maza su ne,

Hezron da Hamul.

6’Ya’yan Zera maza su ne,

Zimri, Etan, Heman, Kalkol da Darda, su biyar ne.

7’Ya’yan Karmi maza su ne,

Akar wanda ya kawo masifa wa Isra’ila ta wurin yin abin da aka haramta.

8Ɗan Etan shi ne,

Azariya.

9’Ya’ya maza da aka haifa wa Hezron su ne,

Yerameyel, Ram da Kaleb.

Daga Ram ɗan Hezron

10Ram shi ne mahaifin Amminadab,

Amminadab kuwa shi ne mahaifin Nashon, shugaban mutanen Yahuda.

11Nashon shi ne mahaifin Salma,

Salma shi ne mahaifin Bowaz,

12Bowaz shi ne mahaifin Obed

kuma Obed shi ne mahaifin Yesse.

13Yesse shi ne mahaifin.

Eliyab ɗan farinsa, ɗansa na biyu shi ne Abinadab,

na ukun Shimeya, 14na huɗun Netanel,

na biyar Raddai, 15na shidan Ozem

na bakwai kuma Dawuda.

16’Yan’uwansu mata su ne Zeruhiya da Abigiyel.

’Ya’yan Zeruhiya maza guda uku su ne Abishai, Yowab da Asahel.

17Abigiyel ita ce mahaifiyar Amasa, wanda mahaifinsa shi ne Yeter mutumin Ishmayel.

Zuriyar Kaleb ɗan Hezron

18Kaleb ɗan Hezron ya haifi yara ta wurin matarsa Azuba (da kuma ta wurin Yeriyot). Waɗannan su ne ’ya’yan Azuba maza.

Yesher, Shobab da Ardon.

19Da Azuba ta mutu, Kaleb ya auri Efrat, wadda ta haifa masa Hur.

20Hur shi ne mahaifin Uri, Uri kuma shi ne mahaifin Bezalel.

21Daga baya, Hezron ya kwana da ’yar Makir mahaifin Gileyad (ya aure ta sa’ad da take da shekara sittin), ta haifa masa Segub.

22Segub shi ne mahaifin Yayir, wanda ya yi mulkin garuruwa uku a Gileyad.

23(Amma Geshur da Aram suka ƙwace Hawwot Yayir da kuma Kenat tare da ƙauyukan kewayenta, garuruwa sittin.)

24Bayan Hezron ya mutu a Kaleb Efrata, sai Abiya matar Hezron ta haifa masa Asshur mahaifin Tekowa.

Zuriyar Yerameyel ɗan Hezron

25’Ya’yan Yerameyel maza, ɗan farin Hezron su ne,

Ram shi ne ɗan fari, sai Buna, Oren, Ozem da Ahiya. 26Yerameyel yana da wata mata, wadda sunanta Atara; ita ce mahaifiyar Onam.

27’Ya’yan Ram maza ɗan farin Yerameyel su ne,

Ma’az, Yamin da Eker.

28’Ya’yan Onam maza su ne,

Shammai da Yada.

’Ya’yan Shammai maza su ne,

Nadab da Abishur. 29Sunan matar Abishur ita ce Abihayil, wadda ta haifa masa Aban da Molid.

30’Ya’yan Nadab maza su ne,

Seled da Affayim. Seled ya mutu babu yara.

31Ɗan Affayim shi ne,

Ishi, wanda shi ne mahaifin Sheshan. Sheshan shi ne mahaifin Alai.

32’Ya’yan Yada maza, ɗan’uwan Shammai su ne,

Yeter da Yonatan. Yeter ya mutu babu yara.

33’Ya’yan Yonatan maza su ne,

Felet da Zaza.

34Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai.

Yana da bawa mutumin Masar mai suna Yarha. 35Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.

36Attai shi ne mahaifin Natan,

Natan shi ne mahaifin Zabad,

37Zabad shi ne mahaifin Eflal,

Eflal shi ne mahaifin Obed,

38Obed shi ne mahaifin Yehu,

Yehu shi ne mahaifin Azariya,

39Azariya shi ne mahaifin Helez,

Helez shi ne mahaifin Eleyasa,

40Eleyasa shi ne mahaifin Sismai,

Sismai shi ne mahaifin Shallum

41Shallum shi ne mahaifin Yekamiya,

Yekamiya kuma shi ne mahaifin Elishama.

Gidan Kaleb

42’Ya’yan Kaleb maza, ɗan’uwan Yerameyel su ne,

Mesha ɗan farinsa, wanda shi ne mahaifin Zif,

da ɗansa Maresha, wanda shi ne mahaifin Hebron.

43’Ya’yan Hebron maza su ne,

Kora, Taffuwa, Rekem da Shema.

44Shema shi ne mahaifin Raham,

Raham kuma shi ne mahaifin Yorkeyam.

Rekem shi ne mahaifin Shammai.

45Ɗan Shammai shi ne Mawon,

Mawon kuma shi ne mahaifin Bet-Zur.

46Efa ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar

Haran, Moza da Gazez.

Haran shi ne mahaifin Gazez.

47’Ya’yan Yadai maza su ne,

Regem, Yotam, Geshan, Felet, Efa da Sha’af.

48Ma’aka ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar

Sheber da Tirhana.

49Ta kuma haifi Sha’af mahaifin Madmanna

da kuma Shewa, mahaifin Makbena da Gibeya.

’Yar Kaleb ita ce Aksa. 50Waɗannan su ne zuriyar Kaleb.

’Ya’yan Hur maza, ɗan farin Efrata su ne,

Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim, 51Salma mahaifin Betlehem, da kuma Haref mahaifin Bet-Gader.

52Zuriyar Shobal mahaifin Kiriyat Yeyarim su ne,

Harowe, rabin Manahatiyawa, 53kuma gidan Kiriyat Yeyarim su ne, Itrayawa, Futiyawa, Shumatiyawa da Mishratiyawa. Daga waɗannan ne Zoratiyawa da Eshtawoliyawa suka fito.

54Zuriyar Salma su ne,

Betlehem, Netofawa, Atrot Bet Yowab, rabin Manahatiyawa, Zoriyawa, 55kuma gidan marubuta waɗanda suke zama a Yabez su ne, Tiratiyawa, Shimeyatiyawa da Sukatiyawa. Waɗannan su ne Keniyawa waɗanda suka zo daga Hammat, mahaifin gidan Rekab.

Ilustración artística: una interpretación, no un registro histórico.

¿Sabías que…?

La genealogía de Judá y la línea real

  • El linaje en este capítulo traza la descendencia de Judá a través de Fares y Hezrón hasta Ram, culminando en David, el séptimo hijo de Isaí. Esta línea destaca antepasados notables, incluidos Naasón, un líder de la tribu durante la travesía por el desierto, y Booz de Belén.Fuentes: el propio texto bíblico · Nahshon · Boaz · Ram
  • Las genealogías en 1 Crónicas a menudo vinculan familias directamente con los asentamientos que establecieron. Los descendientes de Caleb, hijo de Hezrón, y de su nieto Hur son identificados como padres o fundadores de ciudades destacadas de Judá como Belén, Quiriat-jearim y Madmana.Fuentes: el propio texto bíblico · Caleb · Madmannah
  • Cuando Sesán, de la rama de Jerameel, no tuvo hijos varones, preservó su linaje casando a su hija con su siervo egipcio Jarha, cuyos descendientes se registran a lo largo de trece generaciones.Fuentes: el propio texto bíblico

Notas escritas con ayuda de IA a partir de fuentes abiertas (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, dominio público) y revisadas antes de publicarse.

Lugares de este capítulo

  • Gilead · Hoy: Gilead 1 · 32.187, 35.692 · versículo 22
  • Aram · 33.511, 36.306 · versículo 23
  • Geshur · 32.767, 35.700 · versículo 23
  • Havvoth-jair · 32.588, 35.726 · versículo 23
  • Tekoa · Hoy: Khirbet Teku’a · 31.632, 35.210 · versículo 24
  • Kiriath-jearim · Hoy: Deir el Azar · 31.809, 35.104 · versículos 50, 52, 53
  • Bethlehem · 31.704, 35.208 · versículos 51, 54

Solo aparecen lugares identificados con alta confianza (90 % o más según las fuentes académicas reunidas por OpenBible). Mapa de la época: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; mapa actual: © colaboradores de OpenStreetMap; lugares: OpenBible.info (CC BY 4.0).

Créditos y licencia de esta traducción
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Hausa: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (Bible) of Nigeria
copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc.
Language: Hausa
Contributor: Biblica, Inc.
An sami wannan aiki a sauƙaƙe a ƙarƙashin lasisin Ƙasa da ƙasa na Lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 na Ƙasa da ƙasa (CC BY-SA). Don a ga kwafin wannan lasisi, a ziyarci: http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 ko kuma a aika ta wasiƙa zuwa ga Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista ta hannun Biblica, Inc., kuma yin amfani da tambarin Biblica® na bukata rubutaccen izinin Biblica, Inc. A ƙarƙashin sharaɗin lasisin CC BY-SA, za ka iya kwafa ka kuma sāke raba wannan aikin da ba a gyaggyara ba muddin ba ka taɓa tambarin nan na Biblica® ba. Idan ka gyara wani kwafi ko ka juya wannan aiki, ta wurin kirkiro da aikin da aka samu, dole ne ka ka cire tambarin Biblica®. A aikin da aka samo, dole ne ka nuna canje-canjen da ka yi, ka kuma nuna aikin haka: “Ainihi aikin ta hannun Biblica, Inc. yana nan kyauta a www.biblica.com da buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki.”
Dole sharaɗin neman izini ya fita a kan kan magana ko kuma a shafi neman izinin aiki kamar haka:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Dole kuma a samo aikin da ka yi daga ainihin aikin a ƙarƙashin wannan lasisi (CC BY-SA).
Idan za ka so ka sanar da Biblica, Inc. dangane da juyinka na wannan aiki, sai ka tuntuɓe mu a https://open.bible/contact-us.
This work is made available under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4‪.0 International License (CC BY-SA). To view a copy of this license, visit http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4‪.0 or send a letter to Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
Biblica® is a trademark registered by Biblica, Inc., and use of the Biblica® trademark requires the written permission of Biblica, Inc. Under the terms of the CC BY-SA license, you may copy and redistribute this unmodified work as long as you keep the Biblica® trademark intact. If you modify a copy or translate this work, thereby creating a derivative work, you must remove the Biblica® trademark. On the derivative work, you must indicate what changes you have made and attribute the work as follows: “The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible.”
Notice of copyright must appear on the title or copyright page of the work as follows:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
You must also make your derivative work available under the same license (CC BY-SA).
If you would like to notify Biblica, Inc. regarding your translation of this work, please contact us at https://open.bible/contact-us.
This translation is made available to you under the terms of the
Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0.
You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that:
You include the above copyright and source information.
If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes.
If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original.
Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents.
For other uses, please contact the respective copyright owners.
Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19.
2025-05-03

Fuente: http://ebible.org/hausa/ · eBible.org

Habla con nosotros

Cuéntanos desde dónde lees, cómo te ha ayudado la Biblia o qué podemos mejorar. Leemos todos los mensajes.