Joshua 15
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Tap a verse to see its cross-references.
Rabo don kabilar Yahuda
1An raba wa kabilar Yahuda gādonsu ta wurin yin ƙuri’a, bisa ga iyalansu, rabon ya kai har zuwa sashen Edom, zuwa Jejin Zin can kurewar kudu.
2Iyakarsu a kudanci ta tashi tun daga kurewar kudu na Tekun Gishiri, 3zuwa kudancin Hanyar Kunama, ta ci gaba har zuwa Zin, zuwa kudancin Kadesh Barneya. Sa’an nan ta kurɗa zuwa Hezron har zuwa Addar, ta kuma karkata zuwa Karka. 4Sai ta wuce zuwa Azmon ta haɗu da Rafin Masar, ta ƙarasa a Bahar Rum. Wannan shi ne iyakarsu ta kudu.
5Iyakarsu ta gabas kuwa ita ce Tekun Gishiri wadda ta zarce har zuwa gaɓar Urdun.
Iyakarsu ta arewa ta fara ne daga Tekun Gishiri a bakin Urdun, 6wajen Bet-Hogla ta wuce har zuwa arewancin Bet-Araba, zuwa Dutsen Bohan ɗan Ruben. 7Sai iyakar ta haura zuwa Debir daga Kwarin Akor ta juya arewa da Gilgal, wadda take fuskantar hawan Adummim a kudancin kwari, ta ci gaba zuwa ruwan En Shemesh, ta ɓullo ta En Rogel. 8Sai kuma ta gangara zuwa Kwarin Ben Hinnom a gangaren kudancin birnin Yebusiyawa (wato, Urushalima). Daga can ta haura zuwa kan tudun a yammancin Kwarin Hinnom, a arewancin ƙarshen Kwarin Refayim. 9Daga kan tudun, iyakar ta nufi maɓulɓular ruwa na Neftowa, ta ɓullo a garuruwan da suke a Dutsen Efron, ta gangara zuwa Ba’ala (wato, Kiriyat Yeyarim). 10Sa’an nan ta karkata yamma daga Ba’ala zuwa Dutsen Seyir, ta wuce ta gangaren Dutsen Yeyarim (wato, Kesalon), ta ci gaba zuwa Bet-Shemesh, ta bi zuwa Timna. 11Ta wuce zuwa gangaren arewancin Ekron, ta juya zuwa Shikkeron, ta wuce zuwa Dutsen Ba’ala, ta kai Yabneyel, iyakarta ta ƙare a teku.
12Bakin Bahar Rum nan ne iyakar yammanci.
13Yoshuwa ya ba Kaleb ɗan Yefunne wuri a Yahuda, Kiriyat Arba, wato, Hebron, bisa ga umarnin Ubangiji. (Arba shi ne mahaifin Anak.) 14Daga can sai Kaleb ya kori ’ya’yan Anak, maza su uku daga Hebron, wato, Sheshai, Ahiman da Talmai. 15Daga can ya nufi Debir ya yi yaƙi da mutanen da suke zama a can (Dā sunan Debir, Kiriyat Sefer ne). 16Kaleb ya ce, “Zan ba da ’yata Aksa aure ga wanda zai ci Kiriyat Sefer da yaƙi.” 17Otniyel ɗan Kenaz, ɗan’uwan Kaleb, ya ci Kiriyat Sefer da yaƙi; saboda haka Kaleb ya ba wa Aksa ’yarsa, ya kuwa aure ta.
18Wata rana da ta zo wurin Otniyel, sai ya zuga ta ta roƙi mahaifinta fili. Da ta sauka daga kan jakinta sai Kaleb ya tambaye ta ya ce, “Me kike so in yi miki?”
19Ta amsa ta ce, “Ka yi mini alheri na musamman, tun da ka ba ni wuri a Negeb, ina roƙonka, ka ba ni maɓulɓulan ruwa.” Kaleb kuwa ya ba ta maɓulɓulan ruwa na tuddai da na kwari.
20Wannan shi ne gādon kabilar Yahuda bisa ga iyalansu.
21Garuruwan kabilar Yahuda da suke kudu cikin Negeb zuwa iyakar Edom su ne.
Kabzeyel, Eder, Yagur, 22Kina, Dimona, Adada, 23Kedesh, Hazor, Itnan, 24Zif, Telem, Beyalot, 25Hazor-Hadatta, Keriyot Hezron (wato, Hazor), 26Amam, Shema, Molada, 27Hazar Gadda, Heshmon, Bet-Felet, 28Hazar Shuwal, Beyersheba, Biziyotiya, 29Ba’ala, Iyim, Ezem, 30Eltolad, Kesil, Horma, 31Ziklag, Madmanna, Sansanna, 32Lebayot, Shilhim, Ayin, Rimmon, jimillarsu, garuruwa da ƙauyukansu duka ashirin da tara ne.
33Biranen da suke a filayen kwari su ne,
Eshtawol, Zora; Ashna, 34Zanowa, En Gannim, Taffuwa, Enam, 35Yarmut, Adullam, Soko, Azeka, 36Sha’arayim, Aditayim, Gedera (Gederotayim ke nan). Garuruwa goma sha huɗu ke nan da ƙauyukansu.
37Zenan, Hadasha, Migdal Gad, 38Dileyan, Mizfa, Yokteyel, 39Lakish, Bozkat, Eglon, 40Kabbon, Lahman, Kitlish, 41Gederot, Bet-Dagon, Na’ama, Makkeda, garuruwa goma sha shida ke nan da ƙauyukansu.
42Libna, Eter, Ashan, 43Yefta, Ashna, Nezib, 44Keyila, Akzib, Maresha, garuruwa tara ke nan da ƙauyukansu.
45Ekron da ƙauyukan da suke kewaye da ita; 46yammancin Ekron da dukan garuruwa da ƙauyukan da suke kusa da Ashdod. 47Ashdod da garuruwa da kuma ƙauyukan da suke kewaye da ita, Gaza da garuruwanta da ƙauyukanta har zuwa Rafin Masar da kuma Bahar Rum.
48Birane na cikin ƙasar tuddai kuwa, su ne,
Shamir, Yattir, Soko, 49Danna, Kiriyat Sanna (wato, Debir), 50Anab, Eshtemo, Anim, 51Goshen, Holon, Gilo, garuruwa goma sha ɗaya ke nan da ƙauyukansu.
52Arab, Duma, Eshan, 53Yanum, Bet-Taffuwa, Afeka, 54Humta, Kiriyat Arba (wato, Hebron) da Ziyor, garuruwa tara ke nan da ƙauyukansu.
55Mawon, Karmel, Zif, Yutta 56Yezireyel, Yokdeyam, Zanowa, 57Kayin, Gibeya, Timna, garuruwa goma ke nan da ƙauyukansu.
58Halhul, Bet-Zur, Gedor, 59Ma’arat, Bet-Anot, Eltekon, garuruwa shida ke nan da ƙauyukansu.
60Kiriyat Ba’al (wato, Kiriyat Yeyarim) da Rabba, garuruwa biyu ke nan da ƙauyukansu.
61Biranen da suke a jeji kuwa su ne,
Bet-Araba, Middin, Sekaka, 62Nibshan, Birnin gishiri da En Gedi, garuruwa shida ke nan da ƙauyukansu.
63Kabilar Yahuda kuwa ba su iya korar Yebusiyawa waɗanda suke zama cikin Urushalima ba; har wa yau Yebusiyawa suna nan zaune tare da mutanen Yahuda.

Did you know?
The Allotment of Judah and Caleb's Inheritance
- In accordance with the command given to Joshua, Caleb received Kiriath-arba (Hebron), named after Arba the forefather of Anak. From there, Caleb drove out the three descendants of Anak: Sheshai, Ahiman, and Talmai.Sources: the Bible text itself · Caleb · Anak
- When Othniel captured Kiriath-sepher (Debir), he won Caleb's daughter Achsah as his wife. Recognizing the arid nature of her land in the Negev, Achsah asked her father for water sources and was granted both the upper and lower springs.Sources: the Bible text itself · Achsah · Caleb
- The territory allotted to the tribe of Judah spanned widely from the Dead Sea to the Mediterranean coastline, reaching south toward Edom and the Brook of Egypt. Despite this vast allotment of towns and villages, the people of Judah were unable to dislodge the Jebusites inhabiting Jerusalem.Sources: the Bible text itself · Jerusalem · Edom · Salt Sea
Notes written with AI assistance from open sources (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, public domain) and reviewed before publishing.
Places in this chapter
- Edom · 30.746, 35.604 · verses 1, 21
- Negeb · 31.245, 34.841 · verses 1, 19, 21
- Zin · Today: Zin Desert · 30.971, 35.325 · verse 1
- Salt Sea · Today: Dead Sea · 31.500, 35.500 · verses 2, 5
- Great Sea · Today: Mediterranean Sea · 31.805, 34.170 · verses 4, 11, 12, 47
- Jordan · Today: Jordan River · 31.761, 35.558 · verse 5
- Adummim · 31.817, 35.362 · verse 7
- Jerusalem · 31.777, 35.234 · verses 8, 63
- Valley of Hinnom · Today: Hinnom Valley · 31.769, 35.228 · verse 8
- Valley of Rephaim · 31.763, 35.219 · verse 8
- Baalah · Today: Deir el Azar · 31.809, 35.104 · verses 9, 10
- Kiriath-jearim · Today: Deir el Azar · 31.809, 35.104 · verses 9, 60
- Mount Jearim · Today: within 1 km of Kesla · 31.781, 35.051 · verse 10
- Ekron · Today: Tel Miqne · 31.777, 34.852 · verses 11, 45, 46
- Hebron · Today: Tel Rumeida · 31.525, 35.102 · verses 13, 14, 54
- Gulloth-mayim · Today: within 5 km of Khirbet Rabud · 31.432, 35.015 · verse 19
- Lower Gulloth · Today: within 5 km of Khirbet Rabud · 31.432, 35.015 · verse 19
- Upper Gulloth · Today: within 5 km of Khirbet Rabud · 31.432, 35.015 · verse 19
- Shephelah · 31.692, 34.875 · verse 33
- Jarmuth · Today: Tel Yarmuth · 31.708, 34.975 · verse 35
- Socoh · Today: Tel Socho · 31.682, 34.975 · verse 35
- Lachish · Today: Tell ed Duweir · 31.565, 34.849 · verse 39
- Mareshah · Today: Tel Maresha · 31.593, 34.898 · verse 44
- Ashdod · Today: Tel Ashdod · 31.757, 34.658 · verses 46, 47
- Gaza · Today: Tell Harube · 31.504, 34.464 · verse 47
- Jattir · Today: Khirbet Attir · 31.352, 35.016 · verse 48
- Maon · Today: Tel Main · 31.409, 35.134 · verse 55
- Engedi · Today: Ein Gedi · 31.450, 35.383 · verse 62
Only places identified with high confidence are shown (90% or more according to the scholarly sources compiled by OpenBible). Period map: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; modern map: © OpenStreetMap contributors; places: OpenBible.info (CC BY 4.0).
Credits and license for this translation
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Hausa: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (Bible) of Nigeria copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc. Language: Hausa Contributor: Biblica, Inc. An sami wannan aiki a sauƙaƙe a ƙarƙashin lasisin Ƙasa da ƙasa na Lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 na Ƙasa da ƙasa (CC BY-SA). Don a ga kwafin wannan lasisi, a ziyarci: http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 ko kuma a aika ta wasiƙa zuwa ga Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista ta hannun Biblica, Inc., kuma yin amfani da tambarin Biblica® na bukata rubutaccen izinin Biblica, Inc. A ƙarƙashin sharaɗin lasisin CC BY-SA, za ka iya kwafa ka kuma sāke raba wannan aikin da ba a gyaggyara ba muddin ba ka taɓa tambarin nan na Biblica® ba. Idan ka gyara wani kwafi ko ka juya wannan aiki, ta wurin kirkiro da aikin da aka samu, dole ne ka ka cire tambarin Biblica®. A aikin da aka samo, dole ne ka nuna canje-canjen da ka yi, ka kuma nuna aikin haka: “Ainihi aikin ta hannun Biblica, Inc. yana nan kyauta a www.biblica.com da buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki.” Dole sharaɗin neman izini ya fita a kan kan magana ko kuma a shafi neman izinin aiki kamar haka: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission. Dole kuma a samo aikin da ka yi daga ainihin aikin a ƙarƙashin wannan lasisi (CC BY-SA). Idan za ka so ka sanar da Biblica, Inc. dangane da juyinka na wannan aiki, sai ka tuntuɓe mu a https://open.bible/contact-us. This work is made available under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 International License (CC BY-SA). To view a copy of this license, visit http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 or send a letter to Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA. Biblica® is a trademark registered by Biblica, Inc., and use of the Biblica® trademark requires the written permission of Biblica, Inc. Under the terms of the CC BY-SA license, you may copy and redistribute this unmodified work as long as you keep the Biblica® trademark intact. If you modify a copy or translate this work, thereby creating a derivative work, you must remove the Biblica® trademark. On the derivative work, you must indicate what changes you have made and attribute the work as follows: “The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible.” Notice of copyright must appear on the title or copyright page of the work as follows: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc. Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™ Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc. “Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini. “Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission. You must also make your derivative work available under the same license (CC BY-SA). If you would like to notify Biblica, Inc. regarding your translation of this work, please contact us at https://open.bible/contact-us. This translation is made available to you under the terms of the Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0. You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that: You include the above copyright and source information. If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes. If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original. Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents. For other uses, please contact the respective copyright owners. Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19. 2025-05-03
Source: http://ebible.org/hausa/ · eBible.org