Nations Bible

Ezra 2

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Tap a verse to see its cross-references.

Waɗanda suka dawo daga bauta

1Ga lissafin waɗanda suka dawo daga bauta a Babilon, waɗanda Nebukadnezzar sarkin Babilon ya kwasa zuwa bauta a ƙasar Babilon (sun dawo Urushalima da Yahuda, kowa ya koma garinsu. 2Sun komo tare da Zerubbabel, da Yeshuwa, da Nehemiya, da Serahiya, da Re’elaya, da Mordekai, da Bilshan, da Misfar, da Bigwai, da Rehum, da Ba’ana).

3Zuriyar

Farosh mutum 2,172

4ta Shefatiya 372

5ta Ara 775

6ta Fahat-Mowab (ta wurin Yeshuwa da Yowab) 2,812

7ta Elam 1,254

8ta Zattu 945

9ta Zakkai 760

10ta Bani 642

11ta Bebai 623

12ta Azgad 1,222

13ta Adonikam 666

14ta Bigwai 2,056

15ta Adin 454

16ta Ater (ta wurin Hezekiya) 98

17ta Bezai 323

18ta Yora 112

19ta Hashum 223

20ta Gibbar 95.

21Mutanen

Betlehem 123

22na Netofa 56

23na Anatot 128

24na Azmawet 42

25na Kiriyat Yeyarim, da Kefira Beyerot 743

26na Rama da Geba 621

27na Mikmash 122

28na Betel da Ai 223

29na Nebo 52

30na Magbish 156

31na ɗayan Elam ɗin 1,254

32na Harim 320

33na Lod, da Hadid da Ono 725

34na Yeriko 345

35na Sena’a 3,630.

36Firistoci.

Zuriyar

Yedahiya (ta wurin iyalin Yeshuwa) 973

37ta Immer 1,052

38ta Fashhur 1,247

39ta Harim 1,017.

40Lawiyawa.

Lawiyawa na zuriyar

Yeshuwa da Kadmiyel (ta wurin Hodawiya) mutum 74.

41Mawaƙa.

Zuriyar

Asaf mutum 128.

42Masu tsaron haikali.

Zuriyar

Shallum, Ater, Talmon,

Akkub, Hatita, da Shobai mutum 139.

43Ma’aikatan haikali.

Zuriyar

Ziha, Hasufa, Tabbawot,

44Keros, Siyaha, Fadon,

45Lebana, Hagaba, Akkub,

46Hagab, Shamlai, Hanan,

47Giddel, Gahar, Reyahiya,

48Rezin, Nekoda, Gazzam,

49Uzza, Faseya, Besai,

50Asna, Meyunawa, Nefussiyawa,

51Bakbuk, Hakufa, Harhur,

52Bazlut, Mehida, Harsha,

53Barkos, Sisera, Tema,

54Neziya da Hatifa. 55Zuriyar bayin Solomon.

Zuriyar

Sotai, Hassoferet, Feruda,

56Ya’ala, Darkon, Giddel,

57Shefatiya, Hattil,

Fokeret-Hazzebayim, da Ami.

58Dukan zuriyar ma’aikatan haikali, da kuma bayin Solomon 392.

59Waɗannan mutanen ne suka zo daga garuruwan Tel-Mela, Tel-Harsha, Kerub, Addan da Immer, amma ba su iya nuna ainihin tushensu daga Isra’ila ba.

60’Yan zuriyar

Delahiya, Tobiya, da Nekoda 652.

61Daga cikin firistoci kuma,

zuriyar

Hobahiya, Hakkoz da Barzillai (wanda ya auri diyar Barzillai mutumin Gileyad da ake kuma kira da wannan suna). 62Waɗannan sun nemi sunayen iyalansu a cikin littafin da ake rubuta sunayen amma ba su ga sunayensu ba, saboda haka sai aka hana su zama firistoci domin an ɗauka su marasa tsabta ne. 63Gwamna ya umarce su cewa kada su ci wani abinci mai tsarki sai firist ya yi shawara ta wurin Urim da Tummim tukuna.

64Yawan jama’ar duka ya kai mutum 42,360, 65ban da bayinsu maza da mata 7,337; suna kuma da mawaƙa maza da mata 200. 66Suna da dawakai guda 736, alfadarai 245, 67raƙuma 435, da jakuna 6,720.

68Sa’ad da suka isa haikalin Ubangiji a Urushalima, sai waɗansu shugabannin iyalai suka yi bayarwar yardar rai ta gudummawarsu domin sāke gina gidan Allah a wurin da yake. 69Bisa ga ƙarfinsu suka bayar da darik 61,000 na zinariya, da maina 5,000 na azurfa, da rigunan firistoci guda 100.

70Firistoci, da Lawiyawa, da mawaƙa, da masu tsaron ƙofofi, da masu aiki a haikali, tare da waɗansu mutane, da dukan sauran Isra’ilawa suka zauna a garuruwansu.

Artistic illustration — an interpretation, not a historical record.

Did you know?

The List of the Returning Exiles

  • Under the leadership of figures like Zerubbabel and Jeshua, the first wave of Jewish exiles returned from Babylon to Judah and Jerusalem after their captivity under Nebuchadnezzar. The whole assembly totaled 42,360 people, along with more than 7,000 servants, singers, and their livestock.Sources: the Bible text itself · Zerubbabel · Nebuchadnezzar
  • Genealogical records were essential for verifying communal and religious status after the exile. Priests who could not locate their ancestral lineage in the written registers were excluded from priestly duties and forbidden from eating the sacred food until a priest could consult the Urim and Thummim.Sources: the Bible text itself
  • Upon reaching the site of the ruined temple in Jerusalem, family leaders presented freewill offerings of gold darics, minas of silver, and priestly robes to fund rebuilding the house of God on its original foundations.Sources: the Bible text itself · Jerusalem

Notes written with AI assistance from open sources (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, public domain) and reviewed before publishing.

Places in this chapter

  • Babylon · 32.543, 44.422 · verse 1
  • Babylonia · 32.543, 44.422 · verse 1
  • Jerusalem · 31.777, 35.234 · verses 1, 68, 70
  • Bethlehem · 31.704, 35.208 · verse 21
  • Kiriath-jearim · Today: Deir el Azar · 31.809, 35.104 · verse 25
  • Lod · 31.950, 34.900 · verse 33
  • Jericho · Today: Tell es Sultan · 31.872, 35.445 · verse 34
  • Immer · Today: in Babylonia · 32.543, 44.422 · verse 59
  • Gilead · Today: Gilead 1 · 32.187, 35.692 · verse 61

Only places identified with high confidence are shown (90% or more according to the scholarly sources compiled by OpenBible). Period map: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; modern map: © OpenStreetMap contributors; places: OpenBible.info (CC BY 4.0).

Credits and license for this translation
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Hausa: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (Bible) of Nigeria
copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc.
Language: Hausa
Contributor: Biblica, Inc.
An sami wannan aiki a sauƙaƙe a ƙarƙashin lasisin Ƙasa da ƙasa na Lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 na Ƙasa da ƙasa (CC BY-SA). Don a ga kwafin wannan lasisi, a ziyarci: http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 ko kuma a aika ta wasiƙa zuwa ga Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista ta hannun Biblica, Inc., kuma yin amfani da tambarin Biblica® na bukata rubutaccen izinin Biblica, Inc. A ƙarƙashin sharaɗin lasisin CC BY-SA, za ka iya kwafa ka kuma sāke raba wannan aikin da ba a gyaggyara ba muddin ba ka taɓa tambarin nan na Biblica® ba. Idan ka gyara wani kwafi ko ka juya wannan aiki, ta wurin kirkiro da aikin da aka samu, dole ne ka ka cire tambarin Biblica®. A aikin da aka samo, dole ne ka nuna canje-canjen da ka yi, ka kuma nuna aikin haka: “Ainihi aikin ta hannun Biblica, Inc. yana nan kyauta a www.biblica.com da buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki.”
Dole sharaɗin neman izini ya fita a kan kan magana ko kuma a shafi neman izinin aiki kamar haka:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Dole kuma a samo aikin da ka yi daga ainihin aikin a ƙarƙashin wannan lasisi (CC BY-SA).
Idan za ka so ka sanar da Biblica, Inc. dangane da juyinka na wannan aiki, sai ka tuntuɓe mu a https://open.bible/contact-us.
This work is made available under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4‪.0 International License (CC BY-SA). To view a copy of this license, visit http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4‪.0 or send a letter to Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
Biblica® is a trademark registered by Biblica, Inc., and use of the Biblica® trademark requires the written permission of Biblica, Inc. Under the terms of the CC BY-SA license, you may copy and redistribute this unmodified work as long as you keep the Biblica® trademark intact. If you modify a copy or translate this work, thereby creating a derivative work, you must remove the Biblica® trademark. On the derivative work, you must indicate what changes you have made and attribute the work as follows: “The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible.”
Notice of copyright must appear on the title or copyright page of the work as follows:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
You must also make your derivative work available under the same license (CC BY-SA).
If you would like to notify Biblica, Inc. regarding your translation of this work, please contact us at https://open.bible/contact-us.
This translation is made available to you under the terms of the
Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0.
You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that:
You include the above copyright and source information.
If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes.
If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original.
Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents.
For other uses, please contact the respective copyright owners.
Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19.
2025-05-03

Source: http://ebible.org/hausa/ · eBible.org

Talk to us

Tell us where you read from, how the Bible has helped you, or what we could improve. We read every message.