Nations Bible

1 Chronicles 8

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · Tap a verse to see its cross-references.

Zuriyar Shawulu mutumin Benyamin

1Benyamin shi ne mahaifin,

Bela ɗansa na fari,

Ashbel ɗansa na biyu, Ahara na uku,

2Noha na huɗu da Rafa na biyar.

3’Ya’yan Bela maza su ne,

Addar, Gera, Abihud 4Abishuwa, Na’aman, Ahowa, 5Gera, Shefufan da Huram.

6Waɗannan su ne zuriyar Ehud, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Geba waɗanda aka kuma kwasa zuwa Manahat.

7Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.

8An haifa ’ya’ya maza wa Shaharayim a Mowab bayan ya saki matansa Hushim da Ba’ara. 9Ya haifi Yobab, Zibiya, Hodesh, Malkam, 10Yewuz, Sakiya da Mirma ta wurin Hodesh matarsa. Waɗannan su ne ’ya’yansa, kawunan iyalai. 11Ya haifi Abitub da Efa’al ta wurin Hushim.

12’Ya’yan Efa’al maza su ne,

Eber, Misham, Shemed (wanda ya gina Ono da Lod tare da ƙauyukan kewayensu), 13da Beriya da Shema, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Aiyalon waɗanda kuma suka kori mazaunan Gat.

14Ahiyo, Shashak, Yeremot 15Zebadiya, Arad, Eder, 16Mika’ilu, Isfa da Yoha su ne ’ya’yan Beriya maza.

17Zebadiya, Meshullam, Hizki, Heber, 18Ishmerai, Izliya da Yobab su ne ’ya’yan Efa’al maza.

19Yakim, Zikri, Zabdi, 20Eliyenai, Zilletai, Eliyel, 21Adahiya, Berahiya da Shimra su ne ’ya’yan Shimeyi maza.

22Ishfan, Eber, Eliyel, 23Abdon, Zikri, Hanan, 24Hananiya, Elam, Antotiya, 25Ifdehiya da Fenuwel su ne ’ya’yan Shashak maza.

26Shamsherai, Shehariya, Ataliya, 27Ya’areshiya, Iliya da Zikri su ne ’ya’yan Yeroham maza. 28Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.

29Yehiyel na Gibeyon ya zauna a Gibeyon.

Sunan matarsa Ma’aka, 30ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab, 31Gedor, Ahiyo, Zeker 32da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.

33Ner shi ne mahaifin Kish, Kish mahaifin Shawulu, kuma Shawulu ne mahaifin Yonatan, Malki-Shuwa, Abinadab da Esh-Ba’al.

34Ɗan Yonatan shi ne,

Merib-Ba’al wanda ya zama mahaifin Mika.

35’Ya’yan Mika maza su ne,

Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.

36Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza. 37Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.

38Azel yana da ’ya’ya maza shida, kuma ga sunayensu.

Azrikam, Bokeru, Ishmayel, Sheyariya, Obadiya da Hanan. Dukan waɗannan ’ya’yan Azel maza ne.

39’Ya’yan ɗan’uwansa Eshek su ne,

Ulam ɗan farinsa, Yewush ɗansa na biyu da Elifelet na uku. 40’Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da ’ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya.

Dukan waɗannan zuriyar Benyamin ne.

Artistic illustration — an interpretation, not a historical record.

Did you know?

Genealogy of Benjamin and the Line of Saul

  • 1 Chronicles 8 provides an extensive genealogy of the tribe of Benjamin, culminating in the ancestral and continuing lineage of King Saul and his son Jonathan. The record traces Jonathan's descendants across many generations, including Merib-baal, Micah, and a line of renowned archers descended from Ulam.Sources: the Bible text itself · Jonathan · Micah
  • The chapter highlights key settlements and regional activities of Benjamite clans, such as Shemed founding Ono and Lod, and the clan heads Beriah and Shema driving out the inhabitants of Gath from Aijalon. In addition to these towns, numerous Benjamite family leaders are recorded as residing in Jerusalem.Sources: the Bible text itself · Beriah · Ono · Jerusalem

Notes written with AI assistance from open sources (Theographic Bible Metadata, CC BY-SA 4.0; Easton’s Bible Dictionary, public domain) and reviewed before publishing.

Places in this chapter

  • Moab · Today: Moab 1 · 31.181, 35.701 · verse 8
  • Lod · 31.950, 34.900 · verse 12
  • Jerusalem · 31.777, 35.234 · verses 28, 32
  • Gibeon · Today: El Jib · 31.847, 35.183 · verse 29

Only places identified with high confidence are shown (90% or more according to the scholarly sources compiled by OpenBible). Period map: DARE (Digital Atlas of the Roman Empire), CC BY 4.0; modern map: © OpenStreetMap contributors; places: OpenBible.info (CC BY 4.0).

Credits and license for this translation
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Hausa: Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ (Bible) of Nigeria
copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc.
Language: Hausa
Contributor: Biblica, Inc.
An sami wannan aiki a sauƙaƙe a ƙarƙashin lasisin Ƙasa da ƙasa na Lasisin Creative Commons Attribution-ShareAlike 4.0 na Ƙasa da ƙasa (CC BY-SA). Don a ga kwafin wannan lasisi, a ziyarci: http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4.0 ko kuma a aika ta wasiƙa zuwa ga Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista ta hannun Biblica, Inc., kuma yin amfani da tambarin Biblica® na bukata rubutaccen izinin Biblica, Inc. A ƙarƙashin sharaɗin lasisin CC BY-SA, za ka iya kwafa ka kuma sāke raba wannan aikin da ba a gyaggyara ba muddin ba ka taɓa tambarin nan na Biblica® ba. Idan ka gyara wani kwafi ko ka juya wannan aiki, ta wurin kirkiro da aikin da aka samu, dole ne ka ka cire tambarin Biblica®. A aikin da aka samo, dole ne ka nuna canje-canjen da ka yi, ka kuma nuna aikin haka: “Ainihi aikin ta hannun Biblica, Inc. yana nan kyauta a www.biblica.com da buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki.”
Dole sharaɗin neman izini ya fita a kan kan magana ko kuma a shafi neman izinin aiki kamar haka:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
Dole kuma a samo aikin da ka yi daga ainihin aikin a ƙarƙashin wannan lasisi (CC BY-SA).
Idan za ka so ka sanar da Biblica, Inc. dangane da juyinka na wannan aiki, sai ka tuntuɓe mu a https://open.bible/contact-us.
This work is made available under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 4‪.0 International License (CC BY-SA). To view a copy of this license, visit http://creativecommons.org/licenses/by-sa/4‪.0 or send a letter to Creative Commons, PO Box 1866, Mountain View, CA 94042, USA.
Biblica® is a trademark registered by Biblica, Inc., and use of the Biblica® trademark requires the written permission of Biblica, Inc. Under the terms of the CC BY-SA license, you may copy and redistribute this unmodified work as long as you keep the Biblica® trademark intact. If you modify a copy or translate this work, thereby creating a derivative work, you must remove the Biblica® trademark. On the derivative work, you must indicate what changes you have made and attribute the work as follows: “The original work by Biblica, Inc. is available for free at www.biblica.com and open.bible.”
Notice of copyright must appear on the title or copyright page of the work as follows:
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™
Neman RubutaccenIzini © 2009, 2020 ta hannun Biblica, Inc.
Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™
Copyright © 2009, 2020 by Biblica, Inc.
“Biblica” wani tambarin ne da aka yi wa rajista a ofishi Lamba Ƙerar da Tambari a Amurka ta hannun Biblica, Inc. Wanda aka yi amfani ta wurin samun izini.
“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc. Used with permission.
You must also make your derivative work available under the same license (CC BY-SA).
If you would like to notify Biblica, Inc. regarding your translation of this work, please contact us at https://open.bible/contact-us.
This translation is made available to you under the terms of the
Creative Commons Attribution Share-Alike license 4.0.
You have permission to share and redistribute this Bible translation in any format and to make reasonable revisions and adaptations of this translation, provided that:
You include the above copyright and source information.
If you make any changes to the text, you must indicate that you did so in a way that makes it clear that the original licensor is not necessarily endorsing your changes.
If you redistribute this text, you must distribute your contributions under the same license as the original.
Pictures included with Scriptures and other documents on this site are licensed just for use with those Scriptures and documents.
For other uses, please contact the respective copyright owners.
Note that in addition to the rules above, revising and adapting God's Word involves a great responsibility to be true to God's Word. See Revelation 22:18-19.
2025-05-03

Source: http://ebible.org/hausa/ · eBible.org

Talk to us

Tell us where you read from, how the Bible has helped you, or what we could improve. We read every message.